Makiya gaskiyan da, da na yanzu duk tafiyarsu daya ce.


" su basu da wani abu da za su yi illa kawai su yi tunanin bari su yi wani mugunta kawai.


 Shikenan zance ya kare. Za ku iya mugunta, bamu ce ba za ku iya ba, kuma za ku iya kisan kai, bamu ce ba za ku iya ba, tabbas kukan yi ma, kun ma kashe da yawa, kuma nan gaba ma za ku yi, amma abin da muka tabbatar har ga Allah shine, abin da duk za ku yi ba zai hana komai ba! Bilhasali ma zai mana kyau ne.

"Saboda haka ku ba da kokari, ba za mu ce kar ku yi ba. In baku yi baya fi muku alkairi, amma in kun yi kun cuci kanku, mu kuma babu abin da za mu yi illa mu koma ga Allah mu yi roko a kanku."

— Inji Shaikh Ibraheem #Zakzaky a rana Ghadeer 2013

_______________________
Daga Wakilinmu;
Mahadi Tukur Almizan
DE YOUNG ACTIVIST

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post