WATA SABUWA!!! MUNDAWO BAKIN DAGA DAGA WAJEN FAFATAWA



Wannan kafa mai albarka na yada labari na MA'ASUMIYA NIG NEWS HAUSA mun" kammala gyare gyaren mu, daga cikin Dan tafiya hutun da mukayi na kwana biyu, munsami daman tantance ma'aikatan wannan Shafi Domin gujema kalubale daga wurinku-Ku! Masu bibiyanmu a wannan kafa mai  albarka, mun tantance munkuma tace! kwararrun ma'aikatanmu 'yan jarida a fadin 'kasar nan, Domin kawo maku labarai na gaskiya da gaskiya, tare da rahotonni gamsassu daga wakilanmu na fadin najeriya' kai hardama wakilanmu na wajen 'kasar nan.

Wannan kafa na yada labarai na MA'ASUMIYA NIG NEWS HAUSA munsamu 'kalubale matuka daga jama'ar da suke bibiyanmu a yau da kullun, hakan yasa muka tafi hutun kwana biyu, don gudanar da tantance managartan 'yan jaridu kuma ma'aikata a wannan kafa, i'zuwa yanzu dai wannan kafa ta shirya tsaf don kawo maku ingantatun labarai da dumi duminsu.

Hakazalika muna 'kara sanar daku cewa, daga gobe Ne Litinin 10-12-2018 kunga akalla hutun ya kaimu kwana biyar kenan Amma wannan kafa zata fara aiki tukuru, Domin Sanin ina 'kasar mu ta dosa,  daga 'karshe muna Neman afuwa ga dukkan Wanda yasan yana bibiyanmu a yau da kullum na idan wannan kafa munyi mashi wani abun da baiji dadiba da yayi Mana afuwa ba don muba sai don Allah.
Idan kanason ka mallaki Application dinmu
To danna nan kayi derloding
↓↓↓
MA'ASUMIYA HAUSA APPLICATION

mungode Allah yabar zumunci Amin summa amin

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post