MASU BIBIYAR RUBUCE-RUBUCENMU ANAN DA KUMA SAURAN SHAFUKAN MU MUNA BAKU HAKURI

Ku danna link dinnan domin karantawa kuyi Comment domin musan kuna tare damu.



A kokarin Da shafin Ma'asumiyya Nigeria News Update yakeyi na Ganin Farin Cikin Masoyanshi makaranta da manazarta dama Sauran Masu bibiyar Wapsite dinmu da wadanda Suka Mallaki Application dinmu  da Sauran Su. Muna Sanar Daku Shafin yayi kokarin Tsayar da Ma'aiakantanshi Duka domin Kara haskaka muku shafin da gyara kura-kuranmu da mukeyi da Fiddo da Sabbin Abubuwa domin kayatardaku da Ilimantar daku, Tare da Samun zafafan Labarin duniya da Rahotanni da Dumi-duminsu tare da ilimin waya da Computer da Wasanni yau da kullum.

Kuma Ku sani Zamuyi Amfani da Shawarwarinku da kuke aikowa ta shafukanmu Musamman Facebook da Email dinmu dama sauran Shafukanmu domin ganin muncika muku gurinku na ganin Abundan kukeso a wannan Shafin ya tabbata.


Muna muku Albishir din Cewa Shafinnan zaiyi Amfani da kwararrin Marubuta a duniyar Aikin jarida wajen Samo muku Tare da Bankado muku Labaran Na hakika wadanda ba kwankwanto ko Shakku a tare dasu Kamar yadda Sunan wannan Shafin yake na Ma'asumiyya, Da kuma Abunda ya shafin Wayar Android da Computer DSS.

Zamuyi Shiru muyi Lamo na Kwana biyu ko akasin haka Domin Dogon Nazari da kuma tantancewa da Zakulowa tare da bankado kowane Sirri dazai Birge makarantamu da kuma ilimantar dasu da nishadantarwa.


Don Haka muke kara Baku Hakuri Domin kununa mana Soyayya musamman masu kiraye kirayen waya da masu yowar message Domin ganin Posting din da Wakilinmu yayi na tsayawar aiki. Dafatan Zaku Tayamu da Addu'o'inku da kukeyima Wannan Shafin badare ba rana da kuma Fadar UP MA'ASUMIYYA a Zahirinku da kuma badinku.


Kada kumanta Shafin Nan na Alfahari daku, kuma Zaici gaba da Alfahari daku.


Mungode Sai kunjimu.

Sa hannu= A madadin Competing Shirye-Shirye na Shafin Ma'asumiyya.

Daga Wakilinmu Mai kula da Al'amarin Masu karatunmu.

Domin DERLODING DIN APPLICATION DINMU LATSA WANNAN LINK DIN DAKE KASA.
⬇⬇⬇⬇
DERLODING MA'ASUMIYYA APPLICATION

WhatsApp ::08149993999
⬇⬇⬇⬇

Kira:: 07058482032

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post