🖕🏼🖕🏼🖕🏼🖕🏼
Hotunan yadda aka gudanarda jana'izar sojojin da aka kashe a metale
An birnesu ne a ranar Juma'ar data gabats 14 ga watan Disamba a babban birnin jihar Borno, Maiduguri.
Angudanar da jana'izar tare da iyalan jaruman sojojin da hukumar ta rasa..
_____________________
Ma'asumiya Nigerian News Update,
Wakilinmu;
Mahadi Tukur Almizan.
DE YOUNG ACTIVIST.
Hotuna
Tags:
Labaran Duniya