Yanda Zaka more kyautar 10GB Akan layinka na Glo

Ka latsanan domin karantawa Kayi shere domin wasu sugani Su Amfana, Kayi Comments idan kana bukatar tambaya dasauran matsaloli.


Daga Shafin Ma'asumiyya Nigeria News Updates tare da Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

Jama’a barkanku da kasancewa da shafin Shafin Ma'asumiya Nigeria News Update
 a wannan lokaci. Shafin da ya karkata wajen kawo maku bayanai kan abubuwan da suka shafi labarai da ilimantarwa da kuma Abundan ya shafi Sadarwa.


A yau kuma a yanzu cikin ikon Allah da yardar shi zan fayyace maku yanda zaku kwashi garabasar data ta browsing mai yawa a layukan wayoyin ku.

Wannan garabasa wacce takai 10GB ana samunta ne a layin Glo. A haka kenan masu amfani da layin Glo ne zasu iya morar wannan garabasa.
Yadda zaka more wannan garabasar
Da farko ya kasance kana da layin Glo, sai ka danna *603# don komawa tsarin Glo Jollification.
Daga nan sai kawai ka sanya katin dari biyu (N200) ta hanyar sanya kati ta banki ko kuma ta One card. Da zarar ka sanya N200 zaka ga sun baka bonus din 10.4GB.
Haka zalika in ka sanya katin naira dari(N100) ta bank ko kuma ta one card, to zasu baka rabin(½) waccen garabasar, ma’ana zasu baka 5.2GB.
Domin nuna ragowar data dake cikin layin naka sai ka danna *122#.

Zaku iya Samun Na sauran layuka kamar Airtel MTN dss kai tsaye acikin shafinmu Wanda muka mayar Application a wayoyinku anan gaba idan munsaka dama sauran rubuce rubucen mu, damai bukata sai yayi derloding dinshi gayanan⬇⬇⬇
http://www.appcreator24.com/app506376
⬆⬆

Bayan kayi derloding Zakasamu sauran rubuce rubucenmu aciki haka zaka ringa samun sabbin ayyukanmu idan munsaka, idan kanada tambaya sai kayi Comments da ita, tare dayin shere din posting din domin wasu su Amfana.

Ko kaziyarce mu a shafin Facebook mai suna kamar haka⬇

Ma'asumiyya Nigeria news Update

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Enter your comment...pls haryanzu glo data nan yana anfani ko andena

    ReplyDelete
Previous Post Next Post