Yadda Zaka yiwa wayarka Umurnin Duk abunda kakeso tai maka batare da kataba wayar takaba, Zaka Sarrafa wayar takaba ta cikin wayar Abokin ka

Ka danna domin karantawa, kayi Shere domin wasu sugani sukaru su Amfana, kayi Comment da matsalarka Anan.


Daga Shafin Ma'asumiyya Nigeria News Updates tare da Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

.
Sauda Yawa Zakaga
Mutane Na Yawan Mantawa Da Wayar Su A Gida Ko office..
.
Kodai Wani Waje Daban
Kuma Gashi Kanaso Ka Amsa Kira Ko Za'a Turo Maka Da Wani SAKO Sai Akay Rashin Sa'a Sai Kamanta Da 'ita a Gida Ko Wani Waje Kuma Bakaso ay Maka Danne Danne To i'dan Haka Ta Kasance Da Kai Karka Damu
Ma'asumiya Zata  dan Maka Dan Karamin Bayani Akan Application Din Da Aka Fitar Domin Masu Irin Wannan Matsalar Kar Kayi amfani Da Wannan Damar Wajen Cutar Da Wani
.
SHIDAI WANNAN [APPLICATION DIN DA ZAN BAYAR YANA AIKINE KAMAR HAKA]
ZAKA I'YA SHIGAR DA SECURITY A WAYAR BAYAN KAMANTA DA ITA A GIDA KO WANI WAJE
ZAKA I'YA SATA TA BUDE MAKA [DATA] KO TA KASHE [DATAR]
ZAKA 'IYA SATA TAY TAYIN [RING TONE]
ZAKA IYA SATA TA BUDE MAKA [WIFI KOTA KASHE], ZAKA IYA SATA ACIKIN [SILET] DADAI SAURAN ABUBUWA NA BAN MAMAKI,

AMMA DUK WADANNAN ABUBUWAN DANA XANO ZAKA I'YA SARRAFA WAYARNE TA HANYAR AMFANI DA WAYAR ABOKINKA.. KUMA WAYAR TAKA TANA GIDA,

KABI MA'AIKATAN MA'ASUMIYYA NIGERIAN NEWS A CIKIN WANNAN RUBUTUN ZAMU GAYI MAKA  MATAKAN DA ZAKA BI KAMAR HAKA:-
KAYI SAURI KAYI DOWNLOAD DIN [APPLICATION] DIN
NAN DAKE KASA
.
GASHI:-
DOWNLOAD Here
https://www.datafilehost.com/d/4c1db29c
Bayan kayi derloding
Sai Ka Budesa A Wayar taka ta
[ANDROID]
Zakaga Sunce Maka
.
[enter passcode]

Wato Anan Ana Nufin Kashigar Da Numbobin Sirri Guda Hudu 4
Sai Ka Kara Maimaita Hudun Nan Akasan Da Da Kasa 4Number Din Nan.
Sai Kay [Ok]
.
Daga Nan
Click=> [General Settings]

Zakaga Wurinda Aka Rubuta
-->> [Enable Remote Access]

Sai Kabisu Duk Kayi Musu [mark]

--> Prmary Email Addres]
Anan [Ana Nufin Kashigar Da Email Din Abokinka Wanda Kakeso Ka Dinga Samun
NOTFICATIONS
Din Wanda Ya Kira Wayar Taka Da Kuma Sms (sako) Din Da Aka Maka Yayin Da Wayar Bata A Hanun Ka Amma Idan Bayada Email Din Zaka iya Saka Number Sa
Sai kuma .
.
--> [Truested Mobile Number]
Anan Ana Nufin Ka Shigar Da
[Number] wanda ka yarda dashi wanda Zaka amsa Wayar Tasa Ka Dinga Bama Wayar Taka
[COMMAND] Yayin Da Wayar Bata A Hanun Ka
Bari Mudan Fara misali
Akan Yadda Zaka Bama Wayar Taka
[Umarni Duk A binda Kakeso Tayi Maka]
.
i'dan Kanaso Ta Bude [DATA ]
Ne
Ko Ka Jefa Ta A Security
Sai Ka Amsa Wayar
[ABOKIN NAN NAKA]
.
Wanda Ka Sa
[Number Sa A Truested Number] Din Nan
Sai Kaje Wajen Tura Sakon Text Massage Da Layin Da Kasa a Number Ka a Wurin
.
TRUESTED NUMBER
A Cikin Wannan [App] Din
A Wayar Daka Barta A Gida Ko Wani Waje Daban Sai kayI
Text idan Kanaso Ka Jefa Shegiya A [SECURITY] Ne
.
Sai Kay Haka Misali
Text. EnableAccess Sai Wannan Passcode Din Guda 4 Sai Katura A Number Wayar Daka Manta Da ita A Gida Kaga Zai Zama Kamar Haka Kenan,
EnableAccess 1234 To 08149993999
Wlh A Nan Take Wayar Zata Shiga
[SECURITY]
Idan Kuma Zaka Cire SECURITY
.
Sai Kasa Wannan Passcode Din Nan Kamar Haka [1234
Idan Kuma [DATAR]
Wayar Zaka Kunna Sai Kasa Kamar Haka
MobileDataOn 1234 To 08140841029
A Nan Take
[DATAR WAYAR ZAI KUNNU]
DUK FA WADAN NAN ABUBUWAN
Zakayi Ne Ta Wayar Abokinka Wanda Ka shigar Da Number' sa


Sannan Nasan Wasu Zasu Tambaye Mu cewa:-
itama Wayar Abokin Nawa Dazan Dinga Tura TEXT Din Dole Sai Itama [ANDROID] Ce?

Ah ah Zaka i'ya Bata
[COMMAND]
Da Kowace Kalar Waya Ta Hanyar Tura Mata Text Massage Koda Kuwa Nokia Mai Touch Light Ne
.
Domin Ganin Sauran Bayani Akan COMMAND Din Sai Ka Duba Help na Cikin Wannan
APPLICATION
Din
Ina Fata Kun Fahimta
Please Muna Kara Gargadi Kar Kayi Amfani Da Wannan Damar Wajen Kullewa Mutane Wayoyin su.

Sannan kayi DERLODING din Application dinmu gayanan⬇ kasa domin samun sabbin Ayyukanmu

Derloding Ma'asumiyya Application

Ku Kasan Ce Tare Da Ma'asumiyya Nigeria News Updates
Domin Samun Sababbin Fasahohin Zamani Da Garabasan Layukan ku Da Koyon Harkar Internet da Sauran ilimantarwa DSS.
DOMIN Neman Karin Vayani tuntubi Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi  ta WhatsApp ta wannan  Number 08149993999

Mdanmasaniskff @gmail.Com

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. assalamualaikum da fatan kana lfy..


    Dan Allah tambayana anan shine idan ka gama settings zaka iya hada lambobi da yawa a wannan settings

    misali idan bakatareda wannan abokinka saika amshi wayar wani

    Allah kara basira maigidana ngd

    ReplyDelete
Previous Post Next Post