Danna Domin karantawa tare dayin sphere domin Wasu su amfana
Daga Shafin Ma'asumiyya Nigeria News Updates tare da Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
Mai karatu Wannan wani salo ne da zai baka
damar canzawa memorin ka
Capacity wanda gada 1GB zaka iya
mai da shi zuwa 2GB, ba tare kuma
da kana da 2GB din ba, zaka canza
1GB zuwa 2GB.
Domin aiwatar da wannan canji na
memory card zuwa 2GB bi
wadannanmatakan:
♣. Saka memorin da kake son
canzawa zuwa 2GB acikin PC naka
wato shi 1GB din
♣. Ka debe duk abinda ka sa
akansa wato duk lodin da kayi masa
ka kwashe ka maidashi wani
memorin ko kuma kan computer
kayi masa Backup domin saika yi
masa Format, ka share shi ya dawo
empty ba komai a tare da shi
♣. Sanna ka sauko da wani software
mai suna SKYMEDI kayi masa
Install akan computer (Download &
Install skymedi software)
♣. Bayan ka gama Installation nasa
zaiyi LAUNCH wato zai bude, bayan
ya bude zai nuna maka da OPTION
cewar ka zabi daya ”FIX” da
”Cancel”daga kasan Menu wato
yadda zaka lalubo wurin da Memory
card din yake
♣. Domin zabar wurin da memorin
yake saika danna ”FIX” bayan ka
danna ”FIX” zai tambaye ka tabbaci
wato (Comfirmation) saika danna
YES, bayan ka zabi memory card, to
shi kuma wanna application din zai
nuna maka adadin yawan memorin
ka watokamar 950MB ko fiye ko
kuma kasa yadan ganta da Yawan
MB memorin da kasa, tunda dama
1GB kasa
♣. Bayan ka gama wannan, shi
wannan application zai nuna acire
memorin daga kan computer, saika
cire memorin ka sake sawa, bayan
ka sake sawa to zaka ga Capacity na
memorin ya karu zai canza zuwa
2GB.
«♣». Idan kana son ka duba wurin
damemorin yake, wato yadda zaka
duba adadin memorin wato (check
storage capacity of memory)saika bi
wadannan matakan
Latsa ”My Computer”–>Me mory
Card–> saika zabi ”Properties,
zaka ga adadin da memorin ya
canzawato 2GB.
Idan kana amfani da VISTA kuma
kana bukatar ganin (Memory Card
storage Capacity) latsa
”Computer”–> Memory Card saika
zabi ”Properties zaka ga adadin
yawan MB na memorin da kasa
wato2GB wanda ya canza kenan
Mai VISTA zai latsa Computer kuma
ita zai gani sabanin MY COMPUTER
dazai gani.
«♣». Sannan yadda zaka tabbatarda
zaman memorin akan 2GB, saika
sake bude skymedi saika zabi wurin
da memorin yake zai nuna maka
1912MB wato 2GB kenan shikenan
memorin ka 1GB ya koma 2GB ya
kare kenan saika maida kayan dake
kansa na da sannan ka kara masa
wani ka gani
Da taimakon wannan software da
kuma nutsuwar da kayi wajen bin
dokokin shi zai baka damar canza
1GB zuwa 2GB,
Idan kayi kokarin yin na 2GB zuwa
wani GB to kamfanin zasu caje ka
wasu kudi na Dollars, domin wanda
yake canza 1GB zuwa 2GB kyauta
yake aiki, amma na 2GB zasu cajeka
kudi kafin su baka wannan skymedi
application din.
SANARWA MUHIMMIYA
Shi wannan application ba duk
memori yake amfani ba, akwai
memorin da baya yi akansa.
Idan kayi saudaya bai yiba to ka bar
memorin ka nemi wani,
Matsawa da cewar lallai sai wannan
memorin yayi doublin to zai jawo
maka asarar memorin domin kuwa
memorin zai kone ya mutu ya daina
ma amfani duka
saimu kiya ye sosai,
kayi share din wannan aiki ga wasu
dan su amfana Tare dayin Comments don musan kana tare damu.
Daga Ma'asumiyya Nigeria news Updates Tare Da Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
Daga Shafin Ma'asumiyya Nigeria News Updates tare da Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
Mai karatu Wannan wani salo ne da zai baka
damar canzawa memorin ka
Capacity wanda gada 1GB zaka iya
mai da shi zuwa 2GB, ba tare kuma
da kana da 2GB din ba, zaka canza
1GB zuwa 2GB.
Domin aiwatar da wannan canji na
memory card zuwa 2GB bi
wadannanmatakan:
♣. Saka memorin da kake son
canzawa zuwa 2GB acikin PC naka
wato shi 1GB din
♣. Ka debe duk abinda ka sa
akansa wato duk lodin da kayi masa
ka kwashe ka maidashi wani
memorin ko kuma kan computer
kayi masa Backup domin saika yi
masa Format, ka share shi ya dawo
empty ba komai a tare da shi
♣. Sanna ka sauko da wani software
mai suna SKYMEDI kayi masa
Install akan computer (Download &
Install skymedi software)
♣. Bayan ka gama Installation nasa
zaiyi LAUNCH wato zai bude, bayan
ya bude zai nuna maka da OPTION
cewar ka zabi daya ”FIX” da
”Cancel”daga kasan Menu wato
yadda zaka lalubo wurin da Memory
card din yake
♣. Domin zabar wurin da memorin
yake saika danna ”FIX” bayan ka
danna ”FIX” zai tambaye ka tabbaci
wato (Comfirmation) saika danna
YES, bayan ka zabi memory card, to
shi kuma wanna application din zai
nuna maka adadin yawan memorin
ka watokamar 950MB ko fiye ko
kuma kasa yadan ganta da Yawan
MB memorin da kasa, tunda dama
1GB kasa
♣. Bayan ka gama wannan, shi
wannan application zai nuna acire
memorin daga kan computer, saika
cire memorin ka sake sawa, bayan
ka sake sawa to zaka ga Capacity na
memorin ya karu zai canza zuwa
2GB.
«♣». Idan kana son ka duba wurin
damemorin yake, wato yadda zaka
duba adadin memorin wato (check
storage capacity of memory)saika bi
wadannan matakan
Latsa ”My Computer”–>Me mory
Card–> saika zabi ”Properties,
zaka ga adadin da memorin ya
canzawato 2GB.
Idan kana amfani da VISTA kuma
kana bukatar ganin (Memory Card
storage Capacity) latsa
”Computer”–> Memory Card saika
zabi ”Properties zaka ga adadin
yawan MB na memorin da kasa
wato2GB wanda ya canza kenan
Mai VISTA zai latsa Computer kuma
ita zai gani sabanin MY COMPUTER
dazai gani.
«♣». Sannan yadda zaka tabbatarda
zaman memorin akan 2GB, saika
sake bude skymedi saika zabi wurin
da memorin yake zai nuna maka
1912MB wato 2GB kenan shikenan
memorin ka 1GB ya koma 2GB ya
kare kenan saika maida kayan dake
kansa na da sannan ka kara masa
wani ka gani
Da taimakon wannan software da
kuma nutsuwar da kayi wajen bin
dokokin shi zai baka damar canza
1GB zuwa 2GB,
Idan kayi kokarin yin na 2GB zuwa
wani GB to kamfanin zasu caje ka
wasu kudi na Dollars, domin wanda
yake canza 1GB zuwa 2GB kyauta
yake aiki, amma na 2GB zasu cajeka
kudi kafin su baka wannan skymedi
application din.
SANARWA MUHIMMIYA
Shi wannan application ba duk
memori yake amfani ba, akwai
memorin da baya yi akansa.
Idan kayi saudaya bai yiba to ka bar
memorin ka nemi wani,
Matsawa da cewar lallai sai wannan
memorin yayi doublin to zai jawo
maka asarar memorin domin kuwa
memorin zai kone ya mutu ya daina
ma amfani duka
saimu kiya ye sosai,
kayi share din wannan aiki ga wasu
dan su amfana Tare dayin Comments don musan kana tare damu.
Daga Ma'asumiyya Nigeria news Updates Tare Da Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
MdanmasaniSkff@gmail.com
Tags:
Yanar gizo