Yi share domim wasu sugani su Amfana
Chuta da magani
Daga:M.N.N UPDATES
Tareda wakilinmu Jibril Usman Sarki(08149953832)
zuciya na daya daga cikin tsoka me karko da juriya wajen dadewa bata kamu da cuta ba.amman fa in ta kamu to akwai matsala.yana da kyau jama,a su rinka sanin yanayin canji na jikinsu da samun kyakkyawan fada karwa ga malaman lfy domin samun ilmi akan cututtuka da yandaa zasu bi wajen rabuwa dasu.Sannan da sanin nau,ukan abinci masu amfani a jikinsu.
ALAMOMIN KAMUWA DA CIWON ZUCIYA (heart disease)
1-Numfashi sama sama [shortness of breath]
2-Palpitation wato yawan bugawar zuciya fiye da kima take rinka kara fat fat fat fat. Ko kuma 6alli 6alli a kirji
3-Bugawar zuciya da sauri [faster heart beat]
4-gajiya da juwa [weakness and Dizness]
5-Tashin zuciya [Nausea]
6-Zufa [Sweating]
To madamar aka samu wadannan abubuwa gaba daya tofa zuciyarka na bukatar magani.dan haka se ai gaggawar zuwa asibiti (Hospital) domin ganin likita .
Zamu rinka lalubo irin manyan cutukan nan muna fada maku alamunsu domin ku gar zaya Asibiti.
Ma'asumiya Nigerian News Update
Tags:
Cuta da Magani