Showing posts with the label Wakokin Harka

REMIX:- Sabbin Qasidun S.Uziri Wadanda Yayi Acikin Rimix, Daga Ciki Akwai Wakar Nan Da kuketa jira, "Natsuwa" da " Babban Gida " Tare da Sabuwar Wakar Shaik Abduljabbar duk A hade

SABUWA CE:- Sabuwar Wakar Suleman S.Uziri Na Fatimah Mai Suna "MAULAYA" Wadda Ya Saki A yau 3 ga Sallah, Sauke Ta Anan

WANDON KARFE:- Sabuwar Wakar Sulaiman S.Uzuri Kenan, Mai Amshi kamar Haka "Shurifah Kun ZamaWandon Karfe Asa a Zauna Karya Ne", .. .... Mlm Akwai Batu,

MUYI KUKA:- Wakar Muyi kuka Kirjinmu Mu Buga, Yau Aka Sari Aliyu Haidara, "KUKA", Wadda sidi Uzairu Yayi, Ku Sauke Ta Anan

S.UZIRI:- Rantsatsiyar Wakar "Yakin Badar" Daga Bakin Sulaiman S.Uziri, Dauko Wakar Yanzu Anan...

YAKIN BADAR:- Wakar Yakin Badar da A kayi ta Tambayar mu a wannan Satin Gata Munkawo maku daga Alkalamin Uzairu Badamasi. Dauko ta A nan Yanzu

HUJJA IYA HUJJA:-- Sabuwar Wakar S.uzuri ta daren Yau Wadda duk Tafi na Baya, Mai Suna "Khalifofin Manzon Allah 12 ne Ba Hudu ba."

JAN KUNNE:- Sabuwar Wakar Hafiz Abdullah Ta Raddi Ga Dr Jaki Idris Bauchi, Mai Suna "JAR ASHANA, JAN KUNNE" Dauko wakar Yanzu a Wayar ka.

Load More Posts That is All