Showing posts with the label Filin Mawaka

ANBATO::-'Dai Daga Cikin Zafafan kuma Mashahuran Wakokin Hafiz Abdullah Da Ya Yiwa Imam Aliy [AS].Ku Sauke domin Shan Shagalin Sallah

KO WAGGAJI BAI SABA BA:- Sabuwar Wakar S.Uzuri ta "Happy Sallah" Mai Suna "Ko Waggaji Bai Saba Ba" Dauko Ta a Daren yau kar Ta Kwana

Sabuwar Qasidar Abba Jinjina Mai Suna "Kai Nake so" Waka Ce Wadda Yayiwa Abban Sayyadah Zahara [sa], Annabi Muhammad {Saww]. Sauke Wakar Anan

HUJJA IYA HUJJA:-- Sabuwar Wakar S.uzuri ta daren Yau Wadda duk Tafi na Baya, Mai Suna "Khalifofin Manzon Allah 12 ne Ba Hudu ba."

JAN KUNNE:- Sabuwar Wakar Hafiz Abdullah Ta Raddi Ga Dr Jaki Idris Bauchi, Mai Suna "JAR ASHANA, JAN KUNNE" Dauko wakar Yanzu a Wayar ka.

DOMIN SHAGALI:-Wakar Abban Malam Mai Sharifiyyah Kenan Wadda Ya Saki a Satinnan Mai Suna (Hasanul Mujtapha) , Lalle Wannan Karon Mawaka nata Fito da Abubuwa A bayyane...!

MUN TANTANCE MUN AMINCE ;- Wata Tsohuwar Wakar Rabi'u Sakafa Wadda Yayiwa Jagoran Shiriya Sayeed [H], Wakar Kamar Yanzu A Ka Buga ta

TAFARU TA KARE:-Fitaccen Mawakin Dariqa Isah Babi Yace" Wallahi Bazai Daina Yiwa Ahlul Baity (as) Waka ba Koda... A Cikin Wata Sabuwar Wakar Sa Wadda Yasawa Suna ( Sai Munce Fadima)..!! Sauke Wakar Acikin Wayarka yanzu Anan

Load More Posts That is All