TAKAITACCEN TARIHIN SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H)

 Daga Cibiyar Wallafa (www.cibiyarwallafa.org)


An haifi Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), a unguwar Kwarbai da ke cikin garin Zaria ta jihar Kaduna a ranar 15 ga Sha’aban 1372 Hijiriyya (Miladiyya: 28 April, 1953).


Mahaifinsa shi ne Malam Yaqoub, dan Malam Ali, dan Sharif Tajuddeen, dan Liman Husaini, wanda asalinsu tsatson Manzon Allah Muhammad (S) ne, ta hanyar Imam Hasanul Mujtaba (AS), wanda suka iso kasar Hausa daga garin Shingidi da ke tsohuwar daular Mali ta da...(((1)))

Ma'asumah Nigerian News Update


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post