IMAM ALI SHOTOKAN KARATE TEAM SHUHADA

 


Imam Ali Shotokan Karate Team Nigeria:

Yadda Imam Ali Shotokan Karate ta gabatar da zikira na Shahidanta dake cikin Team ɗin Imam Ali Shotokan Karate a karkashin jagorancin Sayyid Ibrahim Zakzak (H) a Jiya talata  acigaba da gabatar da Camp ɗinda ta shiga na shirye-shirye gabatar da program na Maulidin Imam Ali (as) a garin Soba Kaduna State.

Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post