TAIMAKO FISABILILLAHDon ka tsare lafiyarka Kuma ka rage barnar kudi

1-Idan kana son kayi maganin Dankanoma,
  Shayin Bagaruwa ko Ganyenta ya ishe ka

2- idan kana son ka kawar da malaria
Shayin Ganyen zogala, Ganyen lemun tsami, Rabin Ganyen Shuwaka, ko gwanda ya ishe ka

3- idan kana son ka fitar da dattin ciki Kuma ka wanke kodarka (kidneys) tas
Garin Ganyen Mangwaro da lemun tsami ko Apple

4 idan kana son ka kawar da warin Baki
Kasha Shayin Na'ana'a hade da lemun tsami ko Zuma

5- idan kana son Kuzari sosai ba tare da kasha Energy Drinks ko maganin karfin maza ba to to ka tauna Namijin Goro guda biyu, dabino 7 ka shanye da ruwan Kwakw anan

6-Idan kana son kayi maganin cizon sauro ka samo bawon lemu da Albasa ka dakesu ko ka dike a tace ka zuba cikin mazubi yayi kwana Daya kafin ka fesar, ko ka mayar dasu gari ta yadda zaka zuba saman garwahin wuta hayaki ya tashi duk sauro zasu mutu ko su fita

7-Idan kana son  kayi maganin Hawa jini
  Kasha Shayin Garin habbatus Sauda da Citta da Garin Tafarnuwa) ka rage tunani, ka guji Farin Magi cikin Abinci, ka kuji energy drinks, ka guji soda drink, da Gishiri Wanda ba'a Kona cikin Abinci

8- Idan kanason kayi maganin ciwon hanta Hepatitis, kasha Rake sosai Kuma kaci cucumber

9-Idan kanason kawar da damuwa, depression"
  Ka Saurari karatun Alqur'ani

10-Idan kanason kayi maganin Aljannu ko fitar dasu cikin gidanka ko a jikin Wani,
Kasha Shayin Na'ana'a, Kuma kayi hayaki da ganyen Na'ana'a Aljani ko Aljana komai karfinsu sai sun fice Don Basu son warinshi kamar yadda mu bamu son warin kashi
abun sadaka ayiwa annabi salati

Ma'asumah Nigerian News Update
              Mnnu//Ng0027

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post