A CE MUN KHADIMI, SHI YA FI SOYUWA GARENI FIYE DA KU CE MUN JAGORA."A ce mun ' KHADIMI',   shi ya fi soyuwa gareni fiye da ku ce mun "Jagora", shi jagoranci ba wani muhimmin abu ba ne, muhimmin abu shi ne Hidimtawa (al'umma), Musulunci yana umartarmu da mu yi Hidima ga al'umma".


Imam Khumaini (QS).


《أن يقال لي خادم أفضل من أن يقال لي قائد،فالقيادة ليست مهمة،المهم هو الخدمة والإسلام أمرنا أن نخدم》الإمام الخميني (سرقدس)


Ja'afar

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post