EL-RUFA'I KO KATU ? KUMA YA KAKEJI YANZU?




Allah sarki komai yanada ajli.                Yau Shekaru 2 kenan, da komawar Sheikh Ibraheem Zakzaky zuwa ABUJA, bayan Kotu ta wanke shi daga ɓatanci da kuma zarge zarge marassa tushe da gwamnatin Kaduna tayi masa karkashin Nasir El-Rufai, a ranar 28 ga watan Yuli 2021.


Alhamdulillah, ita gaskiya ba'a taɓa binne ta saidai ta sha wahala.

Muhd Bala Afuwa Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update. Mnnu//Ng0027


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post