Tsantsar Imani Da Kyakkyawan Jagoranci ne Yayi Aiki A Nan !!!


Nan matasa ne suke tururuwa da rige-rigen hawa Motoci domin tafiya fagen da ga a lokacin da Ayatullahi Sayyid Ali Sistani (H) yayi fatawar korar ƴan Ta'addan ISIS a Iraqi, tun bayan da suka yi yunƙurin ƙwace ƙasar da rusa wurare masu Alfarma.Ko yaushe ne za mu ga irin wannan Imani , kishi da ƙwarin Gwiwar ga ƴan ƙasar mu Najeriya ??? 
✍️Al-Abdul Faneey Al-kanaweey

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post