KARAMAR SUNAN IMAM ALI (A.S)IRI 'DAYA CE DA TA MANZON ALLAH (S.A.W.W)!!!

 


@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


WANNAN NA NUNA MATSAYINSA NE WAJEN ALLAH


Allah (T)ya karrama Manzonsa (S.A.W.W)da wasu karamomi wadanda suka bambanta ko kuma suka zarce sauran karamomi na Annabawa da Manzanni (A.S).


Karamominsa (S.A.W.W)basu taqaita ba har sai da suka shafi sunansa, domin cikin sunayen Annabawa da Manzanni(A.S)babu wanda ya kai na Manzon Allah (S.A.W.W)a ma'ana da daraja, sannan kuma sunansa ne kadai wanda ba a samun irinsa cikin sunayen kafirai ko kiristoci ko kuma wasu masu riya wani addini da ba muslimci ba.


Bari dai mu kawo misalai don haskakawa masu bibiyarmu ganin karamar wannan bawan Allah Imam Ali (A.S).


    ANNABAWA (A.S)


👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼


(1)- ADAM :- Akwai shi cikin wadanda ba musulmi ba.


(2)- NUHU :- Noar


(3)- IBRAHIM :- Abraham


(4)- HARUNA :- Haroon


(5)- DAUDA :- David


(6)- ISMA'IL :- Samuel


(7)- ISAH :- Isah


(8)- ISHAQ :- Ishiyaku


(9)- MUSA :- Moses


(10)- YA'AQUB :- Jokob


(11)- ILIYASU :- Ilesha


(12)- YAHYA :- Yohana


               D.S


Amma kamarar anan ita ce, ba za ka taba jin ana kiran wani Muhammad ba in ba cikin sunayen musulmi.


   SAHABBAI (R.A)


Daga cikinsu akwai :-


(1)- ABUBAKAR :- Abubakar/Habu


(2)- UMAR :- Umar


(3)- USMAN :- Usman


(4)- ABDURRAHMAM :- Abdul


            D.S


Sunan da ba za ka taba samu ba cikin arna shine ALIYU.


Wannan kuwa na da alaqa ne da karamar sunan nasa (A.S).


NB:-  Tabbas, ba a samun sunan MU'AWIYYAH ko YAZID cikin sunayensu, sai dai hakan na da alaqa ne da sanin tarihinsu kan iya sharri, makirci da kuma sheqar da jinanen bayin Allah.


Saboda tsoron kada su sanya irin wadannan sunaye cikinsu su haifi masu halaye irin nasu, domin illarsu ta fi ta Yahudu.


Daga wakilanmu na Bauchi zone.


Tare da Ado Isah Guda.


       08137925034


~6th March, 2020.


        J U M A' AT


               U

               B

               A

               R

               A

               K     !!!

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post