
Wasu Hotuna Daga Garin Yelwa mai bene Soba L/Govt
Friday, 10 March 2023
Comment
LABARAI CIKIN HOTUNA
'Yan uwa musulmi almajiran sayyed Ibrahim zakzaky (h) sun gudanar muzaharar mauludin Abul fadal as. da Imam mahdi ajf. da sayyida ma'asuma sa.
Agarin yalwa me bene soba LG kaduna State
Bayan kammala muzahara yanzu haka ancigaba da gudanar da program... Ku biyomu...
@Ma'asuma Nigeria News Update
Mnnu//Ng0027--- Group D
0 Response to "Wasu Hotuna Daga Garin Yelwa mai bene Soba L/Govt"
Post a Comment
Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa