-->
Barka Da Zuwa Shafin Ma'asumah Nigerian News Update
"Wanda ya nemi gafarar Allah sau saba'in bayan sallar asuba Allah ya gafarta masa koda ya aikata zunubai dubu saba'in a...!!

"Wanda ya nemi gafarar Allah sau saba'in bayan sallar asuba Allah ya gafarta masa koda ya aikata zunubai dubu saba'in a...!!

 


@_Ma'asuma Nigerian News Update 

      Real Naseer Umar Alhassan ✍️


Daga Imam Bakir (as)


"Wanda ya nemi gafarar Allah sau saba'in bayan sallar asuba Allah ya gafarta masa koda ya aikata zunubai dubu saba'in a ranar da ta gabata da wanda ya aikata fiye da haka.zunubai dubu saba'in babu alheri gareshi".


من الإمام باقر (ع).


"من استغفر الله سبعين مرة بعد صلاة الفجر ، غفر الله له ولو سبعين ألف ذنب في اليوم السابق ومن فعل أكثر من ذلك .سبعون الف ذنب لا خير له ".


From Imam Baqir (as)


"One who seeks forgiveness of Allah seventy times after the Morning Prayer Allah forgives him even if he has committed seventy thousand sins in the previous day and one who has committed more than seventy thousand sins there is no good for him."


Na Shaheeda Bawan Allah

24/8/1444. 15/3/2023.

0 Response to ""Wanda ya nemi gafarar Allah sau saba'in bayan sallar asuba Allah ya gafarta masa koda ya aikata zunubai dubu saba'in a...!!"

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa