NI BA HATSARI NE GA Al'UMMA BA !

 


_Shaikh Ibrahim zakzaky (h); 


"Nake ce masu, da suke cewa ni hadari ne,to mu gwada Mana ,yanzu na san Ni zan iya shiga kasuwa naje nayi cefane na fita lafiya Lau, Amma nasan  da kyar zan fita  kasuwar saboda mutane zasu yi ta zuwa suna son mu gaisa, to amma wani 

Kantoma ko wani Gwamna (ko ciyaman ko shugaban kasa ya je ya shiga  kasuwa ba tare da Dan sanda ba mugani, yaje ya shiga kasuwa shi kadai    in bai sha  

Duwatsu ba! Sabo da muta ne sun San barawo ne, macuci  kaga in sunce Ni hadari ne to ba hadari ne ga mutane ba  hadari ne ga 'Yan fashi masu mallakar qasa da bakin binduga suna ganin Ni hadari ne sabo da zasu rasa mutane, sai suce zai tada hankali hankalin   wane ne zai tashi ??? Na mutanan gari  ko na mahaukatan kasa?? Inna mahukunta ne to dama su basa son gaskiya dole gaskiya ta tadamasu hankali," 


_Shaihk  Ibrahim zakzaky (h)   a wani jawabinsa a garin potiskum shekarun baya,,


  Sidi Abba A Aliyu

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post