KAI TSAYE DAGA JANNATU DARUR RAHAMA MAKWANTAN SHAHIDAI DAKE DAMBO ZARIA

 


      A YAU ASABAR 25/3/23 


Yan uwa almajiran sheik Ibrahim Zakzaky (h) na ban garen kiwon lafiya na harkar musulunci a Nigeria wato Isma ajin Soba tare da Harisawan Soba unit sun gudanar da ayyukan tsaftace makwantan shahidai dake Dambo Zaria tare da wasu ayyukan muna fatan Allah ya karbi shahadar Shahidan mu 

Allah ya ba su jagora Sayyed Ibrahim Zakzaky h lafiya tare da mai dakin sa  wato Umma Zeenatu 


       Hotuna" kabiru Isma

           










           Mnnu//Ng0027

            

Via Soba online media watch

Ma'asumah Nigerian News Update

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post