Sabon Kuɗi Naira da aka fito dashi Jabune, Cewar Sheikh Dr. Ahmad Gumi.




Fitaccen Malamin Addinin Islama Sheikh. Dr. Ahmad Gumi Yace; Abinda Ke Faruwa a Cikin Babban Bankin Nijeriya Yayi Kama Da Aikin Masu Garkuwa Da Mutane.” 


Babban Shehin Malamin “inda ya cigaba da cewa; yanzu Satar kuɗin da akeyi a Babban Banki ƙasa “CBN” Shima Harkan ta'addancine.”


Daktan ya bayyana hakanne, a cikin wani Faifan Bidiyo da aka haska yana bayani bayan ya shigo da shi yana tsaka da Wa'azi acikin Masallaci na  Sultan Bello Kaduna.”

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post