ALLAH MAI GIRMA: Wannan shine matashi Hassan daga kasar Fakistan, me shekaru 15 a duniya, Shine matashin daya tseratar da sama da rayukan mutane dubu biyu a wata makaranta a kasar Fakistan,




Yayin da wani 'Dan kunan bakin wake ya nufa danna Bam a wata makaranta,  Hassan shine Wanda ya rungume shi suyi mutuwar kasko, 


Mahaifiyar Hassan tayi farin ciki da samun wannan labari, ta ce, hakika Yarona yayi kyakyawar karshe, domin ya tseratar da rayukan dubun-dubatan mutane, Allah kasa Aljannah ce makomarsa, 


Ku taya mu yada wannan rubutu don taya shi fatan samun Rahamar Allah, 


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post