MUZAHARAR TUNAWA DA SHAHADAR SHAHEED KASEEM SULAIMANI TARE DA ABU MAHDI ALMUHANDIS A ABUJA.
'Yan uwa Almajiran Jagora Sayyid Zakzaky (H) sun fito Muzaharar tunawa da Shahadar Shaheed Kaseem Sulaimani tare da Abu Mahdi Almuhandis a Babban Birnin tarayyar Nijeriya Abuja.


Sun fara gudanar da Muzaharar tun daga bakin Banex plaza, har zuwa kan Banex Junction, sun tafe Suna Rera wakokin Allah wadai da ta'addancin kasar American, tare da Kira ga azzalumar gwamnatin Buhari dasu gaggauta sakin Fasfo din Jagora Sayyid Zakzaky (H) da Mai dakinsa Malama Zeenah Ibrahim su tafi neman lafiya-


Daga karshe sun bulbulawa tutar kasar America wuta sun kwonata, a wajen Rufe Muzaharar.1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post