Kabilar da suke rawa da maciji ƙabilar Bantu dake can yankin kudu maso gabashin Afirka.Kabilar ta Bantu itace kabila mafi girma a kasar Tanzaniya, kabilar tana da  mutane kimanin miliyan 10.


Kabilar suna gudanar da wata al'ada mai matukar abin mamaki wato al'adar rawa dauke da macijai.


Suna kuma iya kiran macijan suyi wasa dasu.


Kuma ba tare da macizan sunyi musu komai ba.


Shin kunsan kabilar da suke irin haka bayan wannan?


Idan kun sani a ina ake yi?


Duniya

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post