Ya Kamata Abinda Ya Faru Da Ni Ya Zama Darasi Ga Kowannenmu, Cewar Aminu

 


...ku karanta Sakon Aminu ga Aisha Buhari da kuma 'yan Nijeriya bayan an sako shi


"Ina so na yi amfani da wannan dama, na bada hakuri ga dukkan wadanda na batawa rai, musamman mamarmu, Aisha Buhari. Ban yi niyyar na bata miki rai ba. Nagode da afuwarki, nagode Mama. 


"Ina kuma so na yi amfani da wannan dama domin mika godiya ta ga wadanda suka taimaka min bayan na shiga mawuyacin hali, babu wanda ya isa ya tserewa Kaddarar Ubangiji, Amma ya Kamata abin da ya faru da ni ya zama darasi ga kowanenmu".

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post