Suwaye suke da hannun zubar da jinin al'ummar mazahabar shi'a mabiya Shaikh Zakzaky a garin makarfi.

 A Safiyar Ranar Litini ne Data Gabata 05/12/2022 Yan Uwa Na Garin Makarfin Suka Samu Sakon Kiran DPO Na Garin Inda Yan Uwan Su kaje Ko Da Zuwan Su Sai Suka Tarar da Gamayyar jami'an Tsaro na Garin Wanda ya Hada da Civil-defense da Vigilance Service DSS Da Sauran Su Wanda Sun Hadune Domin Tuhumar Su Akan Maolud din Da Zasuyi Ranar Asabar 10/12/2022 

Inda Shi DPO ya Fara Dace Sokon Wasu Da Cikin Ku ya Zomin Cewa Zakuyi Mauloodi Akace Hakane Sai Yace To Saboda Yanayin Garin Ba Lafiya Abarshi 

Inda Shikuma Ameer din Yan Uwa din Yace Ranka Ya Dade Mauloodi ne Zamuyi Kuma Lafiya Klau Zamuyi mu Tashi Inshallah Kamar yadda Muka Saba Duk Shekara

Shikenan DPO Yace To Shikenan Ayi Rubutu Akayi Bayan Fitowar Su Ameer Din Ke da Wuya Sai DPO Din Ya Sake Kiran Waya Akan Cewa Wai Yana Zargin Cikin Mutanan Sa Da Munafukai Sun Tura Magana Sama Kuma Yanzu Sako Yazo Daga Sama Cewa Lailaikam An Hana Don Haka Kada Yan Uwa Su Sake Su Fito . Inda Ameer Din Yace To Shikenan Sun Gode Amma Dai Lailaikam Mauloodi Zasuyi Lpy Kuma Inshallah Suka Rabu

Zuwa Yanzu Dai Yan sandan Sunci Gaba Da Shirin Afkawa Su Yan Uwa Din Ta Hanyar Fitowa Da muggan Makamai A Fili Da Convoid na Motocin su Suna Zuwa Wajen Shirin Mauloodi din Wanda Gobe Ne Asabar 10/12/2022 Za'a Gabatar Wanda A Halin Yanzu karfe 10:30 am Da Muke Kawo Muku Labarin Nan Ba Abunda kakeji sai Jiniya ta Ko Ina Cikin Garin 

NOTE: manema Labaran mu Sun Tabbatar Mana Da Cewa Wasu A Cikin Garin Makarfin Suka Basu Kudi Domin Dirarwa Yan Uwa din

Wanda Kuma Mun Sansu Idan Suka Matsa Zamu Fitar da Sunan Su Da hoton Su 


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post