KAI TSAYE: DAGA BAUCHI.

 


Muzahar tunawa da waki'ar Buhari a zariya Nigeriya 12,13,14, December 2015.


‘Yan uwa musulmi Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky dake garin Bauchi, sun fito muzahar tunawa da kisan kiyaahin da #CriminalBuhari yayi a garin zariya Nigeriya 2015.

Wannan kisan kiyaahin da yayi ya kashe mutane raunana fiye da dubu 1000+, ciki hadda 'ya'yan Maulana Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) (3).


(1) . Ali Haydar Ibraheem Zakzaky.

(2).  Hammad Ibraheem Zakzaky.

(3). Hummaid Ibraheem Zakzaky.


Ta'addancin Buhari (L.A) tare da Sojojin sa ‘yan ta'adda bai tsaya a iya shekarar 2015 ba, tun daga lokacin yake ta Shan jinin bayin Allah bayan sun rike Sheikh Ibraheem Zakzaky (H). Duk lokacin da aka fito muzahar #FreeZakzaky ko gudanar da ‘Activities’ din da aka Saba gudanarwa Sama da shekaru Arba'een (45)  a fadin kasar Nigeriya sai shugaban ‘yan Shan jini sun Sha jinin bayin Allah ba gaira ba dalili sabida zalunci tare da dabbaka sunnah kakanninsa magabatan sa Azzalumai.


Alhamdulillah, jagora sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya firo Buhari na kan mulki, sannan kuma Mulkin Buhari yazo karshe, zai kare Sheik Zakzaky (H) yana da Rai..


Muna Addu'ar Allah ka hada Tsinannen nan Buhari da azabar duniya da lahira, ka hana shi kwanciyar hankali tare da Bala'oin da sai yayi nadamar zuwar sa duniya tare da duk wadanda suke da hanu cikin kisan bayin Allah.


Muna Kara jaddadawa cewa Bamu manta ba, baza kuma mu yafe ba, Daukar fansar jinanain ‘yan uwan mu Yana nan tafe insha Allah.💪


#ZariaMassacre.😭

#UnforgettableDay.

#WeWillTakeRevenge.


9_December_2022.

_Real Nusaebeety.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post