○ Inajin Kun Manta Cewa :- "Gwamnati Keda Kisa, Allah Ne Yake Da Rai..!!


Ma'asumah nigeria news updates


Bashir_Adam


Babu irin ruwan harsashin da gwamnatin buhari batayiwa sayyed zakzaky da almajiransa ba, amma ina takasa kyau da almajiran sayyed zakzaky (H)


takashe mata da qananan yara da tsaffi kai harma da jarirai.


kai hatta jagoranmu sunyi masa ruwan harsashi da ruwan gurneti da boma bomai acikin gidansa alhalin sun san cewa sayyed zakzaky (H) yana nan acikin gidan


dayi dama shi suke hari bawai kowa ba, sai ko suka hadu da tirjiyar 'ya'yan halas wato dakarun sayyed mazan jiran akwamah


suka dunga sadaukar da rayuwansu domin kare addinin allah da kuma kare jagoran harka islamiyyah sheikh ibrahim zakzaky (H).


basu bari ankai ga sayyed ba sai dai bayan ransu.


tabbas kuncika alqawarinku shahidanmu kuma kun nunawa duniya cewa ku cikakkun 'ya'yan halas.


Bayan angama kashe kowa ne gwamnatin buhari ta samu shiga cikin gidan sayyed zakzaky (H), sun tarar da sayyed yana tagabatar da salloli da addu'oi, haka suka tunga yiwa sayyed ruwan harsashi babu qaqqautawa, amma ina sunyi tunanin rai yana hannunsu ne, Ashe rai yana hannun Allah ta'alah ne, duk da cewa su basu san Allah din ba.


Ga kuma Yadda Suke Son Suyiwa Bawon Allah, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara , Su Nuna fin karfi da Zalunci da Danniyya a kansa, 

TABBAS SAYYED ZAKZAKY DA SARKI  GIDA RANKU YANA HANNUN ALLAH NE BA, A HANNUN AZZALUMIN SHUGABA BA, BUHARI DA GANDUJE BA

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Wan nan haka zancen yake basusan Allah ba

    ReplyDelete
Previous Post Next Post