Audio:- Kowa yayi Hakuri Bawai Za'a Kashe Abdul-Jabbar Bane Hukuncin Alkali ne Kawai..! Inji Sheikh Sharif Adam Minna acikin Karatun Sa na Yau, Sauke Audio Jawabin nasa anan.

 


Sauke Jawabin Sharif Adam Minna A Wajen Karatun Sa Yau na Fikihu, Inda Ya Tabo Muhimman Zantuka akan Shari'ar Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara.Domin Samu Karatutukan Malamin Sauke Wannan APPLICATIONS din Acikin Wayar ka yanzu👇👇👇👇


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram 👇👇

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post