MUTANE SUNA BUKATAR SU SAMU "ORIENTATION" NE NA ADDINI_ Shaikh Ibraheem Zakzaky (h)




"…Mutane suna bukatar su samu ‘orientation’ ne na addini; Kyakkayawan tarbiya na addini wanda mutum yake sadaukarwa don Allah. Ya zama ya siffanta da siffar da Allah Ta’ala ke yabon Ansar da cewa;

...وَيُؤْثِرُونَ عَلَىٰ أَنفُسِهِمْ وَلَوْ كَانَ بِهِمْ خَصَاصَةٌ ۚ...

“Wayu’usiruna ala anfusihim walau kana bihim kasasa.” (Hashr: 9)

‘Suna fifita wasunsu a kan kansu ko da suna da bukata.’

Yake kuma yabon wadanda suke fifita ‘isar’ a kan wasu. Yake cewa:

... وَمَن يُوقَ شُحَّ نَفْسِهِ فَأُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ.

“Waman Yuqa shuhha nafsihi fa’ula’ika humul Muflihun.’ (Hashr: 9).

Wato “Wanda duk aka qi ma qoran kansa, to wadannan sune masu rabauta." Babban nasara shine a qi maka qoron kanka. Ma’ana ya zama baka ma kanka qoro.

-- Sheikh Ibraheem El'Zakzaky (H) a yayin Jawabin rufe mu'utar din sisters a Zaria shekarar kafin waqi'ah  20/09/2015

          ©️Ibraheem Sani
           Fudiyyah Yankara

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com



Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post