KARKA DAMU DA SUKAN MAI SUKA_Shaikh Ibraheem Zakzaky

 


~Sheikh Ibraheem Zakzaky  (H).

“.... Muhimmin abu, kai ka zama kana yin aikin da ya rataya a wuyanka, kuma ka yi shi saboda Allah. Wannan muhimmin abu ne. Ka yi don Allah. Kar ka damu da sukan mai suka, kar sukan mai suka yasa ka bari, in sukan ya sa ka bari, ya zama ba kana yi don Allah ba ke nan. Idan wani ya soke ka, ka ce; tunda abin haka nan ne, ka bari, to, dama kana yima wane ke nan? Shi kake yi ma ke nan. Amma in kana yin abu don Allah ne, sai wani ya soke ka, ina ruwanka. Ya yi ta sukan ka man. Kar ka damu da mai soke-soke, dabi’ar mutane ne, in dai an hadu sai an yi wannan. Dabi’ar mutane ne, ba yadda za a yi ka raba su da wannan, amma almuhim komai kake yi ya zama kana yi don Allah.....”


                  ©️Ibraheem Sani
                   Fudiyyah Yankara 🖊

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post