Jami'an Tsaro Sun Kama Matashi Mai Suna Aminullahi Bisa Zargin Rashin Kunya ga Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari

 Hukumar Yan Sanda Sun Kama Matashi Mal Suna Aminullahi Bisa Zargin Rashin Kunya ga Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buharl


Hukumar Yan Sanda Sunyi awun gaba da wani Matashi Mai Suna Aminullahi bisa zargin rashin kunya wa Uwargidan Shugaban kasa Aisha Buhari a kafar Twitter.


Wannan Matashin yayi rubutu a kafar Twitter inda ya Sanya hoton Aisha ya ce," oho su Aisha Buhari an ci kudin talaka anyi bul-bul,



Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram 👇👇


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post