HAR YANZUN MUNA JIN TSORO AKWAI ABINDA BAMU FADI DON KAR MUMINI YA FITINU_Shaikh Ibraheem Zakzaky (h)

~Sheikh Ibrahim zakzaky (H)

Hattama takai ga ana Kai tsegumi cewa ana tsammanin wani azuciyansa Yana son Ali,  aje a yankashi, da karfin tsiya aka nemi a batar da Ali, Amma bai batuba!!, aka dauki darajojinsa duk akaba kowa, Amma duk da haka sai da yayi babbaro yafita daban,

Shehin malam yaci gaba da cewa: To yanzun lokacin da Allah yaga Daman asan gaskiya ne Kuma yaga Daman afada, Na'am haryanzun munajin tsoro akwai abinda bamu fada, badomin munajin tsoron ko su mahukumtaba, su mahukumta sunce ba ruwansu da addini, sunce baruwansu da addadi

Sheikh yaci gaba da cewa: Da can mahukumta sun tabbatar da addinin da ransu yake sone ko kayi ko su yankaka Amma yanzun mahukumta sunce ba ruwansu da addini, mutum yai addinin da yaga Dama, Na wani hakimi yake cewa ko kyankyaso kake son bautatamawa sai ka bauta masa, donma izgilima wannan kazamin kwaronma  (kyankyaso) yace zai iya zama uban giji

To Basu muke Jin tsoroba, tsoronmu shine karmu gayawa  mutum magana Domin ya shiriya yazo ya Bace, to muna jimasa wannan tsoron dun gudun Kar mu Gaya Masa magana yafitinu Mai makon ya shiriya yabace to shine sai mui shiru, Don haka har yanzun ananan ana boye-boye, badon komaiba sai Don kada a fitinu mumini, domin kamar yadda Shi amirul muminin yake cewa : kui maga dai dai hankulansu ko Kuna son su karyata Allah ne kace: Allah yace: kaza sai wani yace : karya ne, waya karyata ? Ya karyata Allah!!!.

Malam bai tsaya nanba yaci gaba da cewa: Sabo da haka zakai wa mutum magana dai dai hankalinsa ne, inya ce karya Kuma ya halaka, saboda haka Kai magana dashi dai-dai yadda zai fahimta, saboda wasu abubuwan dai-dai yadda ainufin zai fahimta zaka Fadimasa•

Rbtw:- Ibraheem sani fudiyyah yankaraHAR YANZUN MUNA JIN TSORO AKWAI ABINDA BAMU FADI DON KAR MUMINI YA FITINU

Rbtw:- Ibraheem sani fudiyyah yankara

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment

Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post