Asara ce babba ka rayu kai ba Alhaji ba kuma kai ba Malami ba!



Kar ka bari ka rayu kai ba mai kudi ba banlantana ka yi infaki ka taimaki Addini da bayin Allah! Sannan kuma ka rayu kai ba Dalibin Ilimi  ba banlantana kayi hidima wa Addini ka rayu a matsayin Malami mai karantar da Ilimomi ba!


-Sheikh Adamu Tsoho

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post