Gwamnatin Ala-Tsine Ta Buhari da El-Rufa'i Ce Ta Rushe Wannan Ginin A Darur-Rahama Zaria A 2015....!!!

... umar Hassan Gololo... 

A lokacin da muke juyayin ta'addancin Gwamnatin Buhari akan Almajiran Malam Zakzaky(H) a Zaria, muna kuma addu'a da rokon Allahu Ta'ala ya dauka mana fansar dabbancin da aka yi mana. 

Muna rokon Allahu Ta'ala ya saukar da bala'i da masifa ga dukkan mai hannu da baki a ta'addancin da aka mana a Zaria Alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa sallam.


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post