Gidajen Yarin Da Shaikh Zakzaky (h) ya Zauna da kuma Wadanda Suka Kama Shi !!!
(1) JANARAL OLUSEGUN OBASANJO PRISON NA ZARIYA(1979)KWANAKI

(2)ALHAJI SHEHU USMAN SHAGARI INUGU 1981-1984)

(3) JANARAL MUHAMMADU BUHARI KIRI KIRI LEGOS (1984-1985)

(4)JANARAL IBRAHIM BABANGIDA PORTHACOURT(1987-1989)SHEKARA BIYU

(5)JANARAL IBRAHIM BABANGIDA DODO BARACK(1991)KWANAKI

(6)JANARAL SANI ABACHA PORT H,&KADUNA(1996-1998)

(7) GENERAL BUHARI ABUJA DA KADUNA DAGA 14-12-2015 ZUWA 28-7-2021 SEKARA SHIDA BABU WATA BIYAR

WADANNAN SUNE GIDAJEN YARIN DA SHAIKH ZAKZAKY YAZAUNA DA WADANDA SUKA KAMASHI 

A TSAWON SHEKARA ARBAIN DA BIYAR DA YAKWASHE YANA DA'AWA AMMA SHEKARU HUDUN FARKO YAYI SUNE CIKIN DA'AWA SIRRIYYA DAGA 1976 ZUWA 1980 TSAKANIN DALIBAN MANYAN MAKARANTUN JAMI'O'I DA KOLEJOJIN DA KUMA CIKIN TARUKAN QUNGIYAR DALIBAN MUSULMIN QASAR NAN M.S.S.  

AMMA DAGA 1980 DA YASHELANTA BARA'AR SA GA TSARIN QASARNAN DA TASABAWA NA MUSULUNCI ATARON IVC NA QASA  DA QUNGIYAR DALIBAN MUSULMI M.S.S. TA GABATAR A GARIN FUNTUWA   WANDA SHI YASHUGABANCI TARON YA YAWAKILCI SHUGABAN QUNGIYAR TA QASA AMATSAYINSA NA MATAIMAKIN SHUGABAN MAI KULA DA HARKOKIN QASASHEN WOJE 

WANDA AKAFI SANI DA SHELAR FUNTUWA (FUNTUA DECLARATION)

SAI DA'AWAR TATASHI DAGA SIRRIYYA TOKOMA TABAYYANE

WANNA SHINE IBRAHEEM YA'AQUB AL-ZAKZAKY WANDA ADADIN SHEKARUN DA YAYI A GIDAJE YARI DABAN DABAN SHINE SHEKARA GOMA SHA BIYAR TSAWON WADANNAN SHEKARUN YA FUSKANCI AZABTARWA DABAN DABAN WANDA MAFI MUNIN AZABTARWAR RESHIN IMANIN DA YASHA SHINE NA BUHARI 

NA FAKO CIKIN KIRIKIRI DAGA 1984HAR SAIDA BABANGIDA YAKIFARDA GOMNATIN BUHARIN A 1985 

DA NA BAYA BAYAN NAN WADA SAIDA DUK DUNIYA TA TABBATAR DA RASHIN IMANI DA TAUSAYI DA MUGINTA IRIN NA BUHARI WANDA A TARIHI BAMU TABA JIN IRINSA BA ACE ATSARE MUTUM SHEKARU KUSAN SHIDA BAYA KAYI MASA HARBIN RATATATA NAFITAN IMANI DA HARSASAI MASU GUBA 

KUMA KAJE KATSARE SHI DA HARSASAN AJIKI KUMA KAHANA LIKITOCI CIRE MASA HARSASAN KO YI MASA MAGANI KUMA KAYI TA SHAYAR DASHI GUBA DONDAI YAMUTU AMMA INA! ALLAH YACE MUTUWA A HANUNSA TAKE KUMA BAI TSARA ZA A IYA KASHESHI BA HAR SAI YA KAMMALA AIKIN DA YAFARA NA YIN TAJDIDIN ADDINI KAMAR YANDA SHEHU DANFODIYE R.A. YABADA BUSHARARSA

IDAN DUK WADAN NAN AYOYI DA ALLAH YABAYYANA WA DUNIYA AKAN ZAKZAKY (H) MUSAMMAN CIKIN WANNAN MUGUNTA TA BUHARI BAI GAMSAR DA MASU MULKI DA JAMI'AN TSARON TA DA AL'UMMAR QASAR DA DUNIYA BAKI DAYA BA

TO

BAMUSAN LE SUKE NEMA BA

KO SUNA JIRAN KO WANNE SAI MALA'IKA YA QIRASHI DA SUNANSA NE YACE YAKAI WANE DAN WANE GA MUJADDADIN DA ALLAH YATAYAR MUKU?

KO SUNA JIRAN SAI MALA'IKUN SUN WURGA WA KOWA WASIQA NE ACIKIN GIDANSA YANA QIRANSA DA YYIWA ALLAH YA AMSA QIRAN ALLAH?

HAIHATA IDAN WANNA NE KUKE JIRA SABODA AMSA QIRANKA TAMAKON KANKA KAKE YI BA TAIMAKON ALLAH BA

SADAI NA SAN ALLAH YANA DA  WATA SUNNA ADUKBLOKACINDA YA AIKO DA WONI ANNABI TO MUJADDADI KUMA MAGAJIN ANNABAWA NE SUNNAR SU BATA CANZAWA HAR ABADA

SUNNAR ITACE

INJI ALLAH👇

( وَمَا أَرْسَلْنَا فِي قَرْيَةٍ مِّن نَّبِيٍّ إِلَّا أَخَذْنَا أَهْلَهَا بِالْبَأْسَاءِ وَالضَّرَّاءِ لَعَلَّهُمْ يَضَّرَّعُونَ )

الأعراف (94) Al-A'raaf

Kuma bamu aika wani Annabi a cikin wata alƙarya ba, fãce mun kãma mutãnenta da azãba wahalhalu da cũtarwa da bala'o'i don dai su  ƙasƙantar da kai su amsa qira

kuma Allah yace har abada indai addini za ayi to sunnan baza ta canza data Annabawa ba

to tambaya

Allah ya tayar da Mujaddadi 

amsa

tabbas dukkan siffofin mujaddadi sun tabbata akan Sayyid Zakzaky (H) bayan ma  busharar DANFODIYE

to tambaya

indan shi mujaddadi ne to shin Allah yasaqarwa mutanen sa wannan da wadannan bala'o'in da yake sauqar wa mutanen da ya aiko musu da Annabi don suqasqanta kai su amsa qira?

amsa

tabbas Allah baiyi qarya ba donkuwa ya saukar da bala'o'in musamman kuma a arewa dayike tanan ne aka tayar da Mujaddadin

 kuma abin lura

shi  bala'o'in suna zuwa ne da kadan da kadan duk shekar sai ya qaru fiyeda wacce tawuce

tabbas

zaku gaskata Allah idan kuka koma tarihin qasar nan

duk dan nijeriya zai ce maka tun bayan mulkin murtala a 1976 kullum baya baya ake yi kullum gonda  jiya  dayau akan rayuwar yan nijeriya

to kulura daga wancan shekarar ce Sayyid Ibrahim Zakzaky yafara da'awa sirriyya 1976

haqiqa ayoyin Allah sun auku sai mar yanda Allah yace duk lokacinda ya sauqar da ayoyi yabuga wa mutane misali dasu to babu wadanda zasu hankalta da ayoyin sai wadanda suka san girma da darajan Allah

( وَتِلْكَ الْأَمْثَالُ نَضْرِبُهَا لِلنَّاسِ ۖ وَمَا يَعْقِلُهَا إِلَّا الْعَالِمُونَ )

العنكبوت (43) Al-Ankaboot

Kuma waɗancan misãlan Munã bayyana su ga mutãne ne saidai bãbu mai hankalta da su sai mutanen da suka san Allah

Ya Allah mun gode da kanuna mana gaskiya kuma kabamu ikon bi

Alhamdulillah

Alhamdulillah

Shukranlillah

Ya Allah katabbatar damu abayan Mujaddadin da ka tayar mana duk dadi duk wahal

don Allbarkacin Manzon ka Muhammad s.a.w.w. da iyalansa tsarkaka

IlJERIN GIDAJEN YARIN DA SHAIKH ZAKZAKY YASHIGA TSAWON RAYUWARSA DA WADANDA SUKA KAMASHI

(1) JANARAL OLUSEGUN OBASANJO PRISON NA ZARIYA(1979)KWANAKI

(2)ALHAJI SHEHU USMAN SHAGARI INUGU 1981-1984)

(3) JANARAL MUHAMMADU BUHARI KIRI KIRI LEGOS (1984-1985)

(4)JANARAL IBRAHIM BABANGIDA PORTHACOURT(1987-1989)SHEKARA BIYU

(5)JANARAL IBRAHIM BABANGIDA DODO BARACK(1991)KWANAKI

(6)JANARAL SANI ABACHA PORT H,&KADUNA(1996-1998)

(7) GENERAL BUHARI ABUJA DA KADUNA DAGA 14-12-2015 ZUWA 28-7-2021 SEKARA SHIDA BABU WATA BIYAR

WADANNAN SUNE GIDAJEN YARIN DA SHAIKH ZAKZAKY YAZAUNA DA WADANDA SUKA KAMASHI 

A TSAWON SHEKARA ARBAIN DA BIYAR DA YAKWASHE YANA DA'AWA AMMA SHEKARU HUDUN FARKO YAYI SUNE CIKIN DA'AWA SIRRIYYA DAGA 1976 ZUWA 1980 TSAKANIN DALIBAN MANYAN MAKARANTUN JAMI'O'I DA KOLEJOJIN DA KUMA CIKIN TARUKAN QUNGIYAR DALIBAN MUSULMIN QASAR NAN M.S.S.  

AMMA DAGA 1980 DA YASHELANTA BARA'AR SA GA TSARIN QASARNAN DA TASABAWA NA MUSULUNCI ATARON IVC NA QASA  DA QUNGIYAR DALIBAN MUSULMI M.S.S. TA GABATAR A GARIN FUNTUWA   WANDA SHI YASHUGABANCI TARON YA YAWAKILCI SHUGABAN QUNGIYAR TA QASA AMATSAYINSA NA MATAIMAKIN SHUGABAN MAI KULA DA HARKOKIN QASASHEN WOJE 

WANDA AKAFI SANI DA SHELAR FUNTUWA (FUNTUA DECLARATION)

SAI DA'AWAR TATASHI DAGA SIRRIYYA TOKOMA TABAYYANE

WANNA SHINE IBRAHEEM YA'AQUB AL-ZAKZAKY WANDA ADADIN SHEKARUN DA YAYI A GIDAJE YARI DABAN DABAN SHINE SHEKARA GOMA SHA BIYAR TSAWON WADANNAN SHEKARUN YA FUSKANCI AZABTARWA DABAN DABAN WANDA MAFI MUNIN AZABTARWAR RESHIN IMANIN DA YASHA SHINE NA BUHARI 

NA FAKO CIKIN KIRIKIRI DAGA 1984HAR SAIDA BABANGIDA YAKIFARDA GOMNATIN BUHARIN A 1985 

DA NA BAYA BAYAN NAN WADA SAIDA DUK DUNIYA TA TABBATAR DA RASHIN IMANI DA TAUSAYI DA MUGINTA IRIN NA BUHARI WANDA A TARIHI BAMU TABA JIN IRINSA BA ACE ATSARE MUTUM SHEKARU KUSAN SHIDA BAYA KAYI MASA HARBIN RATATATA NAFITAN IMANI DA HARSASAI MASU GUBA 

KUMA KAJE KATSARE SHI DA HARSASAN AJIKI KUMA KAHANA LIKITOCI CIRE MASA HARSASAN KO YI MASA MAGANI KUMA KAYI TA SHAYAR DASHI GUBA DONDAI YAMUTU AMMA INA! ALLAH YACE MUTUWA A HANUNSA TAKE KUMA BAI TSARA ZA A IYA KASHESHI BA HAR SAI YA KAMMALA AIKIN DA YAFARA NA YIN TAJDIDIN ADDINI KAMAR YANDA SHEHU DANFODIYE R.A. YABADA BUSHARAR SA*

*IDAN DUK WADAN NAN AYOYI DA ALLAH YA BAYYANA WA DUNIYA AKAN ZAKZAKY (H) MUSAMMAN CIKIN WANNAN MUGUNTA TA BUHARI BAI GAMSAR DA MASU MULKI DA JAMI'AN TSARON TA DA AL'UMMAR KASAR DA DUNIYA BAKI DAYA BA*

*TO BA MU SAN ME SU KE NEMA BA

KO SUNA JIRAN KO WANNE SAI MALA'IKA YA KIRA SHI DA SUNAN SA NE YA CE YA KAI WANE DAN WANE GA MUJADDADIN DA ALLAH YA TAYAR MU KU ?*

*KO SUNA JIRAN SAI MALA'IKUN SUN WURGA WA KOWA WASIKA NE A CIKIN GIDAN SA YANA KIRAN SA DA YYIWA ALLAH YA AMSA KIRAN ALLAH ?*

*HAIHATA IDAN WANNA NE KU KE JIRA SABODA AMSA KIRAN KA TAIMAKON KAN KA KA KE YI BA TAIMAKON ALLAH BA*

*SAI DAI NA SAN ALLAH YA NA DA  WATA SUNNA A DUK LOKACIN DA YA AIKO DA WANI ANNABI TO MUJADDADI KUMA MAGAJIN ANNABAWA NE SUNNAR SU BATA CANZAWA HAR ABADA SUNNAR ITA CE IN JI ALLAH*👇

( وَمَا أَرْسَلْنَا فِي قَرْيَةٍ مِّن نَّبِيٍّ إِلَّا أَخَذْنَا أَهْلَهَا بِالْبَأْسَاءِ وَالضَّرَّاءِ لَعَلَّهُمْ يَضَّرَّعُونَ )

الأعراف (94) Al-A'raaf

Kuma bamu aika wani Annabi a cikin wata alƙarya ba, fãce mun kãma mutãnenta da azãba wahalhalu da cũtarwa da bala'o'i don dai su  ƙasƙantar da kai su amsa qira

kuma Allah yace har abada indai addini za ayi to sunnan baza ta canza data Annabawa ba

to tambaya

Allah ya tayar da Mujaddadi 

amsa

tabbas dukkan siffofin mujaddadi sun tabbata akan Sayyid Zakzaky (H) bayan ma  busharar DAN FODIYE (TR)

to tambaya

indan shi mujaddadi ne to shin Allah Ya saukarwa mutanen sa wannan da wadannan bala'o'in da ya ke sauqarwa mutanen da ya aiko musu da Annabi (S) don su kasqanta kai su amsa kira ?

amsa

tabbas Allah baiyi karya ba don kuwa ya saukar da bala'o'in musamman kuma a arewa da yi ke ta nan ne aka tayar da Mujaddadin

 kuma abin lura

shi  bala'o'in suna zuwa ne da kadan da kadan duk shekar sai ya karu fiye da wacce ta wuce tabbas za ku gaskata Allah idan ku ka koma tarihin kasar nan

duk dan Nijeriya zai ce maka tun bayan mulkin murtala a 1976 kullum baya baya ake yi kullum gonda  jiya  da yau akan rayuwar yan Nijeriya to ku lura daga wancan shekarar ce Sayyid Ibrahim Zakzaky {H} ya fara da'awa sirriyya 1976

haqiqa ayoyin Allah sun auku sai mar yanda Allah yace duk lokacinda ya sauqar da ayoyi ya buga wa mutane misali da su to babu wadanda za su hankalta da ayoyin sai wadanda suka san girma da darajan Allah

( وَتِلْكَ الْأَمْثَالُ نَضْرِبُهَا لِلنَّاسِ ۖ وَمَا يَعْقِلُهَا إِلَّا الْعَالِمُونَ )

العنكبوت (43) Al-Ankaboot

Kuma waɗancan misãlan Munã bayyana su ga mutãne ne saidai bãbu mai hankalta da su sai mutanen da suka san Allah

Ya Allah mun gode da kanuna mana gaskiya kuma kabamu ikon bi

Alhamdulillah

Alhamdulillah

Shukranlillah

Ya Allah katabbatar damu abayan Mujaddadin da ka tayar mana duk dahee warabbee 🤲🤲🤲

Post a Comment

Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post