Hasken da ba wani hasken daya taɓa haske min zuciya har zuwa yanzu, shine haduwarmu ta farko da Shaheed Ishaq Muh'd Sulaiman kafin da bayan Shahadarsa — Bashar Sa'idu GaruALLAH YAKARBI SHAHADARKA BAWAN ALLAH,


Allah sarki nayi kwadayin inzauna da shaheed koda Tsauwon awa dayane kafin shahadarka ya shaheed Amma Allah yayi ikonsa akanka,

 Ya shaheed sai Bayan rabuwarmu da Kai nafahimci kowaye Kai,

Wannanne ya tunamin Ranarda na fara haduwa da shaheed Ishaq Muhammad sulaiman da Malam mas'ud Dan masani A Cikin markaz Sokoto da safe Ranar muzaharar Qudus 2018,

Aranar ne nafara haduwa da sheheed Wanda malam mas'ud Dan masani ne sanadin haduwarmu dashi,

mungaisa da shaheed gaisawa tamkar Gaisawar Abukanin karatunda suka zauna makaranta class daya Wajan kwana daya batareda zamowarsu 'yan Gari yadayaba ko state dayaba kuma suka Rabu Tsauwon lokaci sai kuma kwatsan batareda tunani ko tsanmanin haduwaba, 

Nayi kwadayin sake haduwa dashi Amma hakan baisamuba,


Tundaga wannan Ranar bansake saka shaheed ga idonaba sai A mafarki,


Ya Shaheed Allah ya karbi shahadarka 🌱🌱🌱

Haduwata da Shaheed Amafarki Nayi Burin Ace Nine Nakasance Ahalinda mukahadu ,tabbas hakika shaheed karabauta,

Mungaisa da shaheed Hannu da Hannu wlh tallahi summa tallahi Naga shaheed Acin yanayi kyawawa Abun burgewa Yana Kanshi Yana Cikin Kaya masu kyau wlh tun Sanda Naga shaheed Har uzuwa yau banga wasu Kaya masu kyau tamkar wadanda naganshi dasuba,

Alokacin Naga shaheed tamkar bashine Aka harbaba, Allah ya bimana Haqqinmu,

🌹🌹🌹🌹🌹

Allahumma Salli alah Muhammad wa'ali Muhammad 🥀🥀🥀🥀🥀


 ALBISHIRINKU MA'AIKATAN SHAFIN MA'ASUMAH 🌿🌿

SAQO DAGA SHAHEED ISHAQ MUHAMMAD SULAIMAN,


Wlh Narabauta nadace kuma inamai yimaku Albishir wlh wannan Aiki Allah ya karba manzon Allah da A'imma duk suna sane da Ku, da kuma Aikinda kukeyi, kuqara Qaimi,wannan Aiki naku Lallai Tabbas Sayyida Zahara (as)tanagani kuma Ta karba,


ShaQon shaheed ga ma'aikatan SHAFIN ma'asumah Nigeria news updated.


Wassalam ____________

Mai Rubutawa __Bashar Sa'idu Garu.

Wakilin shafin ma'asumah Nigeria news

Sokoto state Illela local government .

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post