12 Disamba: Anyi muzaharar Tuna shekaru 5 da kisan kiyashin Zaria a garin Saminaka


— Bin Haroun Sigau


A yau asabar ne 12 ga watan Disamba, wanda yayi daidai da ranar da waki'ar Zaria ta auku, kisan kiyashi wansa azzalumam mahukuntar Nijeriya, sojoji bisa umurnin shugabansu Buhari suka kashe Almajiran Sayyid Zakzaky (H) sana da dubu.


To, a wannan shekarar bikim tjnawar yazo da sabon salo, yadda dukkan kasa, lungu da sako na Nijeriya akw wannan tunawa da ta'asar Sojojin Nijeriyan akan raunanan bayi sa basu ji ba basu gani ba.


Anyi muzaharar lafiya an watse tafiya yadda mutane daga yankuna dake da'irar Saminaka suka cika garin Saminakan a yau.


 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post