Sisters Kuyi Koyi Da Sayyidah Fatima (S) !!!



@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


Sayyidah Fatimah (S. A) ta kasance abin koyi ga dukkan mata muminai wajen ibada da kuma tausayawa Al'ummar babanta (S.A.W.W).


Ba mata kadai ba, ga dukkan mumini wanda yayi koyi da Annabi (S. A. W. W) dole ya zama yana koyi da Sayyidah (S.A) wajen ibada kamar yadda mahaifinta (S. A. W. W) ya zama abin koyi. 


Ya zo cikin hadisi wanda riwayar ta tuqe kan Imam Hassan (A. S) yana bada labarin yadda mahaifiyarsa (S. A) take ibada cikin dare. Ga riwayar kamar haka; 


👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼



ع، علل الشرائع ابْنُ مَقْبُرَةَ عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ عَبْدِ اللَّهِ الْحَضْرَمِيِّ عَنْ جَنْدَلِ بْنِ وَالِقٍ عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ عُمَرَ الْمَازِنِيِّ عَنْ عُبَادَةَ الْكَلْبِيِّ عَنْ جَعْفَرِ بْنِ مُحَمَّدٍ عَنْ أَبِيهِ عَنْ عَلِيِّ بْنِ الْحُسَيْنِ عَنْ فَاطِمَةَ الصُّغْرَى عَنِ الْحُسَيْنِ بْنِ عَلِيٍّ عَنْ أَخِيهِ الْحَسَنِ بْنِ عَلِيِّ بْنِ أَبِي طَالِبٍ ع قَالَ:


" رَأَيْتُ أُمِّي فَاطِمَةَ ع قَامَتْ فِي مِحْرَابِهَا لَيْلَةَ 

جُمُعَتِهَا فَلَمْ تَزَلْ رَاكِعَةً سَاجِدَةً حَتَّى اتَّضَحَ عَمُودُ الصُّبْحِ وَ سَمِعْتُهَا تَدْعُو لِلْمُؤْمِنِينَ وَ الْمُؤْمِنَاتِ‏ ."


             FASSARA 

           ------------------


" NAGA MAHAIFIYATA FADIMATU (S. A) TA MIQE A MIHRAB (wajen da take yin sallolinta) NATA CIKIN DAREN JUMA'AH, BATA GUSHE BA TANA YIN RUKU'I DA SUJADAH HAR SAIDA ALFIJIR NA ASUBAHI YA 'DAGO. KUMA NA JI TA TANA YIN ADDU'AH GA MUMINAI MAZA DA MUMINAI MATA ."


__________________________

(1) بل هو مصدر أكفأ مهموزا و المراد كفاءة الزوجة تحملا مثل تحمل رقاب الرجال.



Haka ya kamata ga dukkan mabiyin Sayyid Zakzaky (H) ya kasance mai shagaltuwa da yiwa muminai addu'ah fiye da yadda yake yiwa kansa. 


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da Ado Isah Guda. 


        08126385470


16th September, 2020.

 


بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج‏43، ص: 82

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post