Video: Anyi Wa Gidan Sarkin Musulmi Jifan Shaidan, Dalilin Ƙin Sanar Da Ganin Watan Shawwal!!
byBin Haroun Sigau Jr-
0
Labari cikin Video, na yadda Al'ummar Musulmi suka nuna Fushin su kan sarkin Musulmi na ƙin sanar da Ganin Watan Shawwal, bayan samun tabbacin ganin sa daga garuruwa mabanbanta a faɗin ƙasar.