Hotuna: Gangamin Neman Ƴanta Palastinu A Da'irar Udawa



M. N. N. U| Ammar Ummar Ajjalallah

A ranar litinin 18/05/2020 Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) na Udawa, sun shiga jerin sauran Al'ummar Musulmai masu nuna goyon bayan Al'ummar Palestine gami da Allah wadai da mamaye masallacin Qudus mai Alfarma. A yayin taron an daga tutocin Palestine da hotuna na Sheikh Zakzaky (H) da yin kira ga Azzalumar gwamnatin Buhari data gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci tare da iyalinsa.....

Wakilin 'yan uwa na Yankin Udawa Mallam Nuhu Abdulmumin Ya jagoran ta.

M. N. N. U
#FreePalestine
#FreeSheilhZakzaky
—19/05/20


KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post