Fashion and Hair Lovers!@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

WANNE IRI KIKE YI DON JAN HANKALIN MAI GIDANKI ?

Babu wani kalan ado wanda mace za ta yi domin mijinta wanda za a kira shi haramun matuqar ba tayi amfani da abubuwan da ke haramun bane.

Allah (T)na cewa;

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

‘’ SHIN, WA YA HARAMTA (kayan)ADO WANDA ALLAH YA FITAR DA SHI DOMIN MUTANE, DA KUKA TSARKAKA DAGA ABINCI?‘’

Wannan ayar na karantar damu ne cewa duk wani kalan kayan ado ko abinci matuqar ba an sami nassi ingantacce ne wanda ya haramta shi ba, to, babu laifi wajen yin mu'amala da shi.

Tabbas, bayyanar da adon mace ga wanda ba muharraminta ba haramun ne, amma ga muharraminta halas ne, musanman ma ga mijin aurenta.

KU KARANTA WANNAN πŸ‘‡
☞ ͡Covid-19 Da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
☞ ͡Wake son gafarar Ubangiji da dawwama cikin farin ciki??
☞ ͡Hijabi: Bin Umurnin Allah ya gagara ma wasu, bare na Donald Trump

Saboda haka, yana da kyau mata (sisters)ku kasance masu yin nazari wajen samar da dukkan wani nau'in ado wanda zai riqa jan hankalin mazajenku a ko da yaushe. Wallahi ba raina muku nayi ba, domin kuna da qoqari sosai wajen haka.

Wata rana wani Ba'ame yake ce min, ‘’ GASKIYA FA KUNA DA KYAWAWAN MATA, GASU DA IYA ADO WALLIHI !‘’

Naji dadin wannan yabo da yayi muku, domin kun qarawa harkar daraja ta hanyar yin ado naku. Da ma a aikace yana daga cikin abinda Sayyid (H)ke koyar damu. Duk lokacin da ka kalle shi za ka gan shi (very neat and smart).

A zuciyata na cewa wannan Ba'ame, qwalelenka dai !

To, ke kuwa 'yar'uwa wanne irin kallan kitso kike yiwa brother naki don burge shi?
Duba hotunan ki zabaπŸ‘‡
Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

        09039791509

~12th April, 2020.


KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post