Yadda aka tarbi ‘yan uwan Katsina, Huntuwa, Udawa, Tsiga bayan sun fito

A lokacin da suke isa garuruwan su, ‘yan uwan da kotu ta wanke a jiya Jummu’a 21 ga watan fabrairu 2020, sun sami gagarumar tarba daga dangi da sauran ‘yan uwa na garuruwan su.





https://www.maasumah.com.ng/A lokacin da suke isa garuruwan su, ‘yan uwan da kotu ta wanke a jiya Jummu’a 21 ga watan fabrairu 2020, sun sami gagarumar tarba daga dangi da sauran ‘yan uwa na garuruwan su.

‘Yan uwan da aka saki dai sun fito daga garuruwa daban daban da suka hada da Zariya, Kaduna, Mairuwa, Kudan Katsina, Udawa, Huntuwa da sauran su, kuma dukkanin su sun isa gida tare da gagarumar tarba daga ‘yan uwa.

Ga wasu hotunan yadda aka yi tarbar a wasu daga cikin garuruwan:

Danna Jan Rubutun Domin samun rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga






KARANTA QARIN WASU LABARAI ANAN,,,,,https://www.maasumah.com.ng/
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post