🇮🇪Ma'asumah Nigerian News Update
Daga wakilinmu
MJ Matashi Ibrahim
abokina kataho shawara zan baka
idan tayimaka sai karike ta kadauka
yau na juyone kan ku matasan harka
harkar musulunci adinin mai maka
ya aboki indai kasan kayi wilaya
gun jagora kuma sanna kayi biyaya
dauki halinai a rayuwar ka kasanya
karkabari shedan ya sakaka a hanya
muncanza halinmu matasa duk mun sauya
baba mu gudane shike mana tarbiya_
ba zai murnaba idan yaga mun raba hanya
shin soyayace wanna koko kiyaya
ba mu sauke nakammuba mun shiga aikin wane
maganar ka akan wani wanna ai shirmene
idan kayi tofa kana aikin makiya ne
burin dasuke suga wane yana kin wane
shin yaushe ka ida dukan ni sallo linka
yau she kayi aikin da shugabanka ya baka
azumi hudu a wata shin kai kagama naka
saukar kur,ani a wata kagama naka
ya aboki shin Wai ka gyarota da Allah
yan zun kun shirya sansan baku da matsala
da har kake hangen wani bai da kamala
kai aiki malam ka daina gyaran matsala
har kamance da nasiho hin jagora
da yake mana in munje a gurin shi ziyara
aiki in ba ikilasi karda mu fara
dan shi ikilasi Mai shi baya asara
Komai kagani sarki allahu ya tsara
ita ko matsala wanna dauketa la lura
in anwuce wanna to watama afara
jarabawace wanna da ilahu ya tsara
zancen wani guna wanna bashi da fa,ida
domin ko kainama bana iya sheida
balle in shedi wani sharinsa na yada
da nai haka nasan shedan yaimini goda
mu ilimine kollun fatan jagora
a gurin Al,umma muzamo jirgin tsira
halaiya da dukanin aikin mu mugyara
wanna shine zai samu musamu bushara
mune mukazan ma kashin bayan Al,umma
komai mukazama zamani ma haka zai koma
muyi kirki kodan kyakyawan al,umma
dukani tarbiyar jagoran mu mukama
hadafin harkar na neman yardar Allah
ka dage aiki karda kasanya kasala
munaneman uzirine agurin Allah
abar zalunci kana a tseda adala
_*matasane toshen sauyin addini
komai ga za ai to mumukazan tsani
in muka gyarane gyaran adini
a kiyama musamu kyakyawan mizani
mun barku anan mune muryar matasa
allahu kabamu sabaty karda mu kasa
al,zakzaky mun miko Bai a agaresa
sanna koma munce tilas ne asakesa
mj Ibrahim matashi✍
maman kaulaty✍🏻
_crimal buhari free zakzaky
07032680713
[1/2/2020 11:pm]