Kasafin Kudin Iran Na Sabuwar Shekara Bai Dogara Da Man Fetur Ba,

Shugaban hukumar da ke tsara kasafi kudin Iran Muhammad Bakir Nobakhta, ya sanar da cewa; Kasafin kudin Iran na sabuwar shekarar Parisawa mai zuwa, wacce take farawa daga 21 ga watan Maris,za ta zama wacce ta fi yin nisa da dogaro da kudin man fetur
(ABNA24.com) Shugaban hukumar da ke tsara kasafi kudin Iran Muhammad Bakir Nobakhta, ya sanar da cewa; Kasafin kudin Iran na sabuwar shekarar Parisawa mai zuwa, wacce take farawa daga 21 ga watan Maris,za ta zama wacce ta fi yin nisa da dogaro da kudin man fetur

Da ya ke Magana a gaban majalisar shawarar musulunci ta Iran,a yau Litinin Nobakhti ya ce; wannan shi ne karo na uku da ake gabatar da kasafin kudi a karkashin matsananin takunkumi

Shugaban hukumar da ke tsara kasafi kudin Iran ya kuma ce; Babu yadda za a yi Iran ta mika kai ga matsin lamba, don haka mun tsara kasafin kudin ba tare da dogaro da man fetur ba. Dogaro da kudaden shigar man fetur a cikin kasafin kudin bai wuce kaso. 8.5
ZAINILABIDINA AHMAD SULEIMAN

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post