Allah Shine Dogaran Dukkan Muminai.

Ya Allah Kai Shaida Ne Kan Cewa An Zalumci Wannan Bawa Naka Mai Kishin Ka Da Son Ambi Umarnin Ka, Muna Tawassuli Da Sirrin Annabin Ka Da Iyalan Gidansa Agun Ka Da Ka Gaggauta Sakayya Akan Wannan Mummunan Zalumci Da Akayiwa Wannan Bawan Naka !!!

Ya Allah Duk Mai Hannu Cikin Wannan Zalumcin Koda Da Shawara Ne Kahana Shi Samun Zaman Lafiya Shida Iyalansa Da Duk Masu Kaunarsa, Ka Tarwatsa Dukkan Lamuransa, Ka Hadashi Da Dukkan Nau in Musibu Da Bala'o'i Masu Rikitarwa Da Dimautarwa Ka Kwace Duk Wani Abunda Suke Jin Dadi Dashi Domin Sirrin Annabi Da Iyalan Gidansa Alaihimussalam.

Ya Allah Ka Taimaka Mana Da Hakurin Cinye Wannan Jarabawar Gami Da Sabati Har Zuwa Numfashin Mu Na Karshe !!!

Auwal Yusuf Muhammad
Ma'asumah Najeria news Updet
#24/2/2029

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post