Garkuwan makamai masu Linzami na kasar Siriya sun sami nasarar kakkabo makaman HKI wadanda aka cillasu daga yankunan duddan Golan kan birnin Damascus.
(ABNA24.com) Garkuwan makamai masu Linzami na kasar Siriya sun sami nasarar kakkabo makaman HKI wadanda aka cillasu daga yankunan duddan Golan kan birnin Damascus.
Tashar talabijin ta Al-alam ta bayyana cewa an ji karar fashewa a saman birnin Damascus babban birnin kasar ta Siriya a jiya da dare.
Majiyar
ta kara da cewa HKI ta na cilla makamai masu linzami kan birnin Damascus ne a
dai-dai lokacinda sojojin kasar Siriya suke samun gagarumin nasara kan yan
ta’adda da kuma yahudawan da suke taimaka masu a birnin Idlib a arewacin kasar.

Danna Jan Rubutun nan Domin samun Rubuce-rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga
Tags:
Labaran Duniya