Fasaha| Yadda ake sayen data mai yawa da kudi kadan a MTN

Tare da *Maasumah Nigerian News Update*

Wannan wasu code ne da mtn suka bama wasu layuka damar samun wata garabasa.

Dan haka in baka godaba to ka goda ko zaka samu daya ko biyu daga cikin wannan garabasa.

1. 75mb akan N20 Danna *131*10#
2. 200mb akan N50 Danna *131*25#
3. 1Gb akan N100 Danna *131*100#
4. 1Gb akan N200 Danna *131*65#

Muna godiya da ziyartar wannan shafin da kuke kuci gaba da kasance wa da mu

Tareda - Aliyu Idris Mohd Shi'a

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post