*Bayan Daukan Tsawon Lokaci Ba Tare da samun Cigaba da Rubutu ba Sakamakon Wasu dalilai, Insha Allah Cikin Addu'oinku Yanzu Mun Maida Alkalaminmu, Fatar Ilahy Ya Bamu Juriya*
*Cigaba...*
Shiga Dakinsa Tayi Ta Iske Laptop dnsa A Bisa Katifarsa, Sannan Kayansa daya Cire Ya Zuba Akan Wardrobe Nasa, Bata Kula Kayan ba ta Zarve Izuwa Wardrobe dn Ta Jasu, Bisa Mamaki Bata ga Abnda Tayi Tsammanin Gani ba, Tsayawa Tayi Tana Nazarin Mafita domin Wannan Ne Chance Dnta Na Karshe In har Tayi Loosing To ba Hope a Gaba, Har Ta Cire Rai Zata Fita sai ta Lura Cewa Laptop dnsa a Bude Yake, wani Tunani Ne Yazo Mata da sauri ta Jawo Laptop dn, Shiga Bank App dnsa Tayi Tayi dialing Acc Number Nata Tare da Amount da Takeso, kai Tsaye Tyi send ba Tare da sun Tambqyeta Trasfer Pin Pin domin kuwa Anyi saving dnsu a Jikin App dn, Cikin 'Yan Second's Taji Karar Alert Tana duba wa kuwa Taga Sakon Ya tafi Kao Tsaye zuwa ga Account dnta, Cikin rawar Jiki Ta Fita dakin Tana Kira *Biki* Tace Ke Maza ki Shirya mana Tafiyar nan domin kuwa Hakarmu ya Cimma Ruwa, Wani Tsalle Tayi Tace *Tina* baki da Kyau, Tayi Dariya Tace Ai Kowa Ya siya Rariya yasan zata Zub da Ruwa.
Bata Sake Minti 15 a Gidan ba Ta Maza Ta fice Ta Nufo Wurin *Biki* da Tace su Hadu a Wurin da suka saba Haduwa.
Misalin Karfe 5 Ya Bar Office domin Yau Yagaji Sosai, Don Haka Kai Tsaye Gida Ya Wuce, Yana Isa Gida Yayi Parking Motarsa, Daga nan Ya Shiga Side dnsa, Ganin Kofarsa a Bude Yasa shi Mamaki Tare da Ji a Ransa Cewa An shiga Masa dakinsa, Yana sa kai Ya Tsaya domin Ganin Laptop dnsa a Bude ba Yanda ya Ajiyeta ba, a Hankali Ya Karasa kusa da Laptop dn Ya Bude, Bank Message Yagani a Fuskar Laptop dn Nasa wanda Ke Nuna Masa Cewa An Cire Kudi, Daga Wayarsa Yayi Ya Kira Tina wanda Yaji Sim Card dnta duka a Switch Off, Kai Tsaye ya Fahimci Cewa Itace ta Aikata Masa haka.
Mikewa Yayi Cikin Fushi Yace Alakata da ke Yazo karshe, nagaji da Wannan Alakar akuyancin, mahaifiyarsa ya Kira a Waya
Kai Tsaye Ta dauka, Jim muryarsa da Irin Wannan Yanayin yasa Tace meyake damunka? Ransa ya Qara baci, yace Mum Ki gayawa Yarinyar nan Wlh Karta Sake Kafarta Ya dawo Gidan nan If Not Zan iya Kasheta! I hate Her? Tambayar sa Tayi Mene Kuma Ta maka a Wannan Karon?
Gaza bata Amsa Yasa ya Ce Mum Zanzo Gidan Anjima kawai Yana Fadin Haka ya Kashe wayar!
Yau Shekara 1 kenan da Rasuwarta, saidai Ya Gaza mantawa da Ita, a Lokaci guda Yana Jin Soyayyar Wadannan Yaran Nasa da a duniya Yanzu In aka Cire Cire beda Farin ciki Tamkarsu.
Yau Bayan Shirin komawarsa Gida Tsayawa yayi Ya Siyo wasu Gogayen Riguna Da Takalma Iri 1 Set Sannan Ya Wuce Gida, Yana Isa Ummarsa Ya riska Tana Zauna, Yayinda Babynsa Ramlat ke Kwance akan Katifa, Kai Tsaye ya Wuce xuwa ga babynsa Ya Daukota Yana Kissing Goshinta, Ummansa Ce ta Kallesa Tace Babana Ka Shigo? Zama Yayi Tare Tare Amsawa 'E' Ummana, tace dama Wannan 'Yar Taka Ta Gaji Tana Neman ma Daukrta, don ma Ita bata Kuka Irin na Yara in an Ajiyesu, Kara Rungumeta a Kirjinsa Yayi, Sanna Yayi Dogon Ajiyar numfashi Yace
Umma Wai Meyasa Yarinyar nan(Suhaila) Tace a sawa 'Yarta suna Ramlat? Murmushi ummamsa tayi
Tace Sbd ta Fahimci Cewar hakika Kana son Ramlat, Kuma Ita Bata Kasance Cikin Matan nan Masu Bakin Ciki ga Yan Uwansu Mata ba! Domin tayi Fatar Ace ka Auri Ramlat su Zauna su Biyu, sai Taga Hakan Yayi Wuya Shiyasa Ta nemi Raya Sunan Ramlat Ta Hanyar sawa 'Yarka sunan.
Koda yake Yayi Yunkurin Rike Abnda ke Kokarin Bayyana Masa saidai Bisa Mamaki Yaga Hawqyen Yaci karfinsa Har ya Fara sauka Akan Kuncinsa.
Mikewa Yayi da Nufin Fita, kiransa Tayi Tace Sai Ina?
Yace zanyi Wanka Ne inje Gidansu Shubbar, Kallonsa Tayi Tare da cewa "babana Ka sauya Tunani, Ka bawa Zuicyarka Dama sau 1 ka rayu da wacce kakeso a Rayuwa kuma Soyayyar ka Ta Farko, kada Kuma Ka Kulle kanka a Kurkukun Tunnain abinda Ya wuce a baya, allah Kuma Yasa a dace.
A Kasale Ya Ya wuce Dakinsa Ya Watsa ruwa, sannna Ya sake Saka Kaya Ya Fita.
Kai Tsaye Ya Zarce Izuwa Farfajoyar Gidan, sannna daga Bisani Ya Nemi iznin Shiga Aka Masa Ya Shiga.
Yana Shiga Umman suhaila Ta Fito Dauke da Zaynerb a kafadarta, Da sauri Yace Mama Mun barki da Raino, Mikewa yyai Ya Amsheta Yana Mata wasa, Bisa Mamaki Ya Lura da cewa Zaynerb Na Matukar Kama da Suhaila, Umman suhaila Ce Tace ya Yar uwar Nta Yace Alhamdulillah Tana can Itma wajen wancan Kakan, tunda su Sun Zama Goyon kakanni Sai kuyi Hkr zasu Biyaku in Sun Girma ba Kyauta kuke Yi ba, Murmushi Tayi Tace ko Rigimar da suke Mana ai Itama Biya Ce Gaba daya sukayi Dariya.
Ledar daya Zo da Ita ne yace mama ga tsarabar 'yata, Ta Amsa tace To Kaga kaima Sun Fara Baka Aiki Tun Yanzu.
Mike Mata Ita yyai Sannan Yace ina Shubbar yake? Tace Ya Fita dazu, amma Zan Gaya Masa Kazo In Yazo zuwa Anjima, Mikewa Yayi Tare da cewa Tom Shikenan mama Nagode ni zan Koma.
Karfe 6 Na Yamma Shubbar Ya kira Sadeq Yake Gaya Masa cewa Yazo Gida Yana Jirarsa, Kai Tsaye Kuwa Ya Ya da cewa Zaizo domin Yana Son Zasuyi Magana.
Ba Jimawa misalin Karfe 7:30 sadeq Ya shigo suka Gaisa da Khadija Ta Tambayesa Ya Yan Biyunsu? Yace Suna nan Lapia, daga nan Ta Tashi Ta barsu Ta shiva Ciki.
Suna Cin Abinci Yace, Shubbar Mamane Ta Nuna Cewa Ya dace In Koma Ga In nemi Auren Ramlat Don in Tsaya daga Zama Ni 1!
Meye Ra'ayinka?
Kallonsa Yayi Yace Sadeq Nasan Cewa Kana Rashin Zama Without Ur Wife, amma Kasani Cewa Aure ba Magana Ne ba Me Wani Yace Yace ba, Ina Baka Shawarar Ka Koma Ka Tambayi Zuciyarka, Idan Har Kaga Cewa Ramlat Nada Mahallin Nada da Sunan Soyayya Har Ka Karbeta a Matsayin Matarka, To Ina Kiranka zuwa ga Gaggautawa B4 Kayi Late,
In kuwa Kasamu zuciyarka a Kishin Hakan, To Lallai Karka Fara Aikata Hakan, domin Daga Baya Danasani Zaizo.
Ya Natsu da Shawarar Shubbar Sosai Don Haka Yace Yace Sanar dashi Ya Ake Ciki Nanda Kwana Biyu.
Daga nan Sukayi Sallama Ya wuce Gida.
Meye Ra'ayinku?
Shin Ya Dace Sadeq Ya Koma Neman Auren Ramlat Ramlat Wannan karon?
KARANTA LABARIN TUN DAGA PART ONE {1} ANAN https://www.farfajiyarahlilbaity.com.ng/search/label/SOYAYYAH?max-results=7
Zamuci Gaba....!

Tags:
Taskar Ma'aurata